Akwai matukar wahala a rasa fina finan Hausa a gidan Malam Bahaushe, da ma wanda ba Bahaushe ba amma yana jin yaren Hausa. Tun loton baya, fina finan Hausa suka mamaye kasar Hausa da makwaftanta, tun…
A yau daya ga watan Oktoba 1/10/2019 ne Shahararren mawakin nan Ali jita yayi alkawalin fitar da bidiyon wakar arewa Angel yaui tare da jaruma Rahama Saudau ayi kallo lafiya. Ga bidiyon nan ku kalla …
Daga Dauda Auwal Isah Shahararren shehin Malamin hadisi na duniya, kuma daya daga cikin jiga-jigan jagororin Darikar Tijjaniyya Almajirin Shehu Ibrahim Inyass a duniya wato Sheikh Shariff Ibrahim Sal…
Wannan duk yana daga cikin murna samun incin kai na Kasarmu Nijeriya, wato a turance "59 anniversary independence Day". Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
A safiyar yau Talata 1 ga watan Oktoba 2019, wanda ya kasance Najeriya tana da shekaru 59 da “samun Yanci”Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kira ga yan Najeriya da su hada hannuwansu tare da marawa gwa…
Jarumi adam a zango ya shiya babban kyauta da zai baiwa duk wanda Mutane nayi comments da sunanta daga ciki zata samu babbar kyauta daga wajensa. Ya sanya Wannan chalanjin ne da ya yasanya cikin kwan…
A yau ne jarumi adam a zango yayi murna zagayowar ranar haihuwarsa inda Ali Nuhu ya yi murna zagayowar ranar haihuwar jarumin ,ya tayashi inda shi Ali Nuhu yayi posting a dandalin sa na murna zagayow…
Maryam ab yola wadda tayi fice a cikin fim din "Nas" wanda jarumi adam a zango uya aura ta tayashi murna zagayowar ranar haihuwarsa da kalamai masu hikima da ta baiwa mutane mamaki sosai a shafinta n…
Jaruma zulaihat Ibrahim wanda anka fi sani da lakabi zee pretty wanda ta shahara wajen fito bidiyon wakoki tare da mawaka a Masana'antar kannywood da sauran fina finai ta kama wani dan Damfara mai am…
Tsama ko rikicin da ke tsakanin jarumi adam a zango da wani malamin addinin Muslunci shine Dan uwan sana'arsa Mustapha Nabraska ya shawarci Adam a zango akan irin sa'insa da suke a tsakaninsu. Shine …
Lalle ko shakka babu, zamantakewar ma’aurata ko saurayi da budurwar da za su yi aure amman ba sa zaune wuri daya na da wahala, sai an hada da dauriya da hakuri. Wani abu kuma, bai kamata su bari wann…
Sheikh Abdallah Usman Gadon kaya yayi martani mai zafi akan abinda yan kwankwasiyya nayiwa dr Pantami. Ga shinan ku saurara. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Daga Rayyahi Sani Khalifa A yau 29 ga watan Satumba aka bude taron gidauniyar Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Maiduguri mai taken SHEIKH SHARIF SALEH ISLAMICCENTRE (SHISIC), a dakin taro na Natio…
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…