Kalli Kyawawan Hotunan Jarumai kannywood Da sunka Halarci Murna zagayowar haifuwar Maryam yahya

A jiya ne dai maryam yahaya ta bayyana itace ranar haihuwar ta wanda shine daga cikin abokan sana'ar ta sunka halarta ga hotunan kar haka:- Tare da ado gwanja Tare da Aisha Humairah Tare da Maryam ab…

Read more »

AUDIO & VIDEO : Garzali miko - Hadizatou Video HD

A gaskiya wannan wakar ta dadi sosai wanda a gaskiya zaku fahimci wannan shekarar tashi ce a fagen wakoki. Wanda daman kunsan shi lokaci haka yake idan kai ne yau , gobe ba kai bane to yanzu kam ta j…

Read more »

Maganin Dafewar Fuska,Sanadin Zafin Rana,Kuraje Ko Rashin Lafiya
Maganin Dafewar Fuska,Sanadin Zafin Rana,Kuraje Ko Rashin Lafiya

Ai Sharin Dan Allah Saboda Sauran Al umma.  Ayaba  1.🍌 🍌  Zuma ½ spoon  Lemun tsami ½ spoon na ruwansa🍋 🍋  Ruwan Dumi moderate.  YADDA AKE HADIN  Za'a niqe ayabar har sai ta zamo kamar ruwa,sai a…

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Nafisa Abdullahi Yar kwalisa Wajen Shaƙatawa

Kyawawan hotunan Nafisa Abdullahi yar kwalisa da ta fita kasar waje,wajen shakaShaƙ shine sunka burge muramu sosai. Nafisa Abdullahi ta zamo babbat jatuma a masana'antar kannywood wanda a black beaut…

Read more »

VIDEO: Ke Duniya: Yar Aikin Gida Ta Aure Mata Miji Bayan Ta Tafi Kasa Mai Tsarki
VIDEO: Ke Duniya: Yar Aikin Gida Ta Aure Mata Miji Bayan Ta Tafi Kasa Mai Tsarki

Ke Duniya: Yar Aikin Gida Ta Aure Mata Miji Bayan Ta Tafi Kasa Mai Tsarki shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

VIDEO: Sabon Videon Wakar Hamisu Breaker - Amince Min Yar Baiwa ft. & KB International (Latest Hausa Music 2019)
VIDEO: Sabon Videon Wakar Hamisu Breaker - Amince Min Yar Baiwa ft. & KB International (Latest Hausa Music 2019)

Hamisu Breaker - Amince Min Yar Baiwa ft. & KB International (Latest Hausa Music 2019) shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

VIDEO: Innalillahi wa inna'ilaihiraji'un cuta tayi tsanani an yanke kafar jarumi Sani Idris Moda
VIDEO: Innalillahi wa inna'ilaihiraji'un cuta tayi tsanani an yanke kafar jarumi Sani Idris Moda

Innalillahi wa inna'ilaihiraji'un cuta tayi tsanani an yanke kafar jarumi Sani Idris Moda shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Motar Da Adam A. Zango Ya Ce Ya Saya Milyan 23 Ba Ta Shi Bace, Tawa Ce Na Ba Shi Shan Miya - Inji Z-Preety

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Zulaihat Ibrahim, wacce aka fi sani da Zpreety, ta yi wata muhimmiyar magana akan motar da Adam Zango yace ya saya naira miliyan 23. Zulaihat wacce aka fi sani da …

Read more »

Akwai Yiwuwar Mu Haramta Sana’ar Adaidaita Sahu A Kano – Shugaban KAROTA
Akwai Yiwuwar Mu Haramta Sana’ar Adaidaita Sahu A Kano – Shugaban KAROTA

Ko shakka babu, alamu na nuna yiwuwar dakatar da ci-gaba da aiwatar da sana’ar Adaidaita a fadin Jihar Kano baki daya, amma dai yanzu tukunna ba za mu ce komai ba a kan wannan sana’a da Matasan wanna…

Read more »

ABUBUWAN DA KE SA NAMIJI GAMSAR DA MACE A ZAMAN AURE
ABUBUWAN DA KE SA NAMIJI GAMSAR DA MACE A ZAMAN AURE

• Cigaban Rubutu Domin Maza Dukkanmu mun taso mun samu ana cewa mata sun kasu gida uku game da lamarin kwanciya: akwai harija, mutawassida da dakhila. Ta tsakiyar ce ta fi yawa a rahotannin baka. Mar…

Read more »

Kyawun tafiya dawowa: Bayan shekaru 12 da rasuwar mijinta jaruma Hafsat Shehu ta dawo harkar fim

Hafsat Shehu matar marigayi Ahmad S. Nuhu ta dawo harkar fim bayan shekara goma sha biyu da rasuwar mijinta - Tun bayan rasuwar mijinta jarumar ta ajiye harkar fim a gefe ta koma kasuwanci, daga baya…

Read more »

Maganin Rikaƙƙen Sanyi (Gonorea)

Ai Sharin Dan Allah  Wato a duk sanyi babu  mara dadin shaani kamar sanyin mara(Gonorea),kuma babu mai illata mutum kamar shi a cikin nau'ikan sanyi. Akwai hanyoyi da dama da ake daukar wannan cuta g…

Read more »

AUDIO & VIDEO - Garzali Miko - Kogin Zuma HD Video
AUDIO & VIDEO - Garzali Miko - Kogin Zuma HD Video

Wakar kugin zuma dai waka ce irin ta soyayya da zaku ji kalamai sosai akan soyayya a cikinta. Duk bahaushe yaji wannan kalma ta kogin zuma yasan akwai dadi ba wai wuya ba wanda ita kalma "zuma" halit…

Read more »

Ta Samu Kujerar Umrah Da Mijin Aure Darajar Abba Gida Gida

Siyasar kano ta dauki wani sabon salo  wata yarinya ta rubuta sunan Dan takarar gwamnan kano na jam'iyar PDP (Abba GIDA GIDA) a jikin hijabin ta adaidai lokacin da take rubuta jarrabawar karkashe ta …

Read more »

Yadda fim din barkwanci mai suna Wakili ya samu karbuwa a sinima
Yadda fim din barkwanci mai suna Wakili ya samu karbuwa a sinima

Shahararren fim din nan na barkwanci wanda mutane suka dade suna zuba idon gani na kan nunawa a sinima, sannan fim din ya samu karbuwa sosai a wajen masoya kallon fina-finan Hausa na Kannywood a kull…

Read more »
 
Top