Sabuwar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa, Rahama Ibrahim Kumo, a zantawarta da Legit.ng TV Hausa, ta ce tana ji a jikinta za ta zarce Rahama Sadau da shi kansa Ali Nuhu shahara a nan gab…
Sabuwar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa, Rahama Ibrahim Kumo, a zantawarta da Legit.ng TV Hausa, ta ce tana ji a jikinta za ta zarce Rahama Sadau da shi kansa Ali Nuhu shahara a nan gab…
A uzu billahi minas shaidanir rajim. Bismillahir rahmanir rahim. Wa sallallahu alan Nabiyyil karim. Assalamu alaikum warahmtullahi Ta’ala wa barkatuh. Masu karatu barkan mu da sake haduwa a wannan m…
ALHAKINA NE DANA SAURAN MUTANE YA FARA BIBIYAR DATTI ASSALAFIY; Inji Munirat Matashiya Munirat Abdulsalam ta chachchaki masu sukar bayyana Hotunan Datti Assalafy, don an bayyana Hotunan sa. Munirat T…
Mun samu labari yanzun nan daga kotun kolin Najeriya inda akayi zama ta karshe kan zaben gwamnan jihar Zamfara. A halin da ake cikin yanzu, kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa jam'iyyar All Pr…
Lokacin da mace ko namiji suke cikin fishi suna yiwa juna magana mara dadi, kowa yana kokarin ya bada nasa uzurin, a lokacin duk basu sanin yadda maganar ke cutar da abokin zaman ba, in mace ko namij…
A wannan rubutu namu zamuyi kokarin kawo matsaloli da banbance banbance da ake samu a tsakanin mace da namiji da kuwa hanyoyi dazasubi wajen gane junansu da gyara soyayyarsu. rashin gane wannan banba…
Masu karatu, ina muku kyakkyawar gaisuwa assalamu alaikum warahmtullah. Barkan mu da sake haduwa a wannan makon a cikin wannan fili naku mai tarin farin jini. Ina fata uwargida, amarya da sauran abok…
Maryam yahya matashiyar jaruma ce da ta kasance daya daga jaruman masana’antar shirya fima-finan hausa ta kannywood da suka samu zuwa saudia yin aikin ummarah na azumi. Ta daura hotonta rike da akwat…
Wai me ya sa hakuri idan an yi miki kishiya yake da wahala ko da kuwa an gaya miki kafin ayo ta? A da tunanina kamar kowace mace shi ne muddan miji ya ce zai kara aure, to tabbas ya dena son matarsa.…
A wata hira da manema labarai suka yi da wasu 'yan mata guda biyu a kasar nan masu suna Mariam da Fatmata sun bayyanawa manema labaran yadda ake saduwa da su a kowanne kwana daya inda ake ba su Leone…
*MALLAM AMINU IBRAHIM DAURAWA* *Na daya* yin murmushi idan ka kalli fuskar matarka. Manzon Allah saw yace murmushinka a fuskar Dan uwanka sadaka ne. Tirmiziy. *Na biyu* sunbatar mace idan zaka fita…
(ya zama ezna ga wasu 'yan matan) ~ Qawata '' kinga irin kayan da Ahmed yakawo min kuwa? hmmmm.. ai ina sanar miki ya gama fitar dani kunya,ga kayan azumi ga kuma dinkunan sallah,ni yanzu sallah kaw…
Wannan hoton dan na Jarumar Hausa film Teema Makamashi Ya Matukar Birgewa, Saidai inda kuma wasu suke cewa hoton ta nuna kirji da yawa... To Allah shi kyauta. …
Daraktan kamfanin shirya fina-finan Hausa kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Falalu Dorayi, yayi kira ga yan Arewa da su hadu, su kafa kungiyar sa kai sannan su kare kansu daga ayyukan yan bindiga…
Suna: Tsammani Tsara Labari: Nazir Adam Salihi Kamfani: T.J Multipurpose Concept Shiryawa: Sani Namu Duka Bada Umarni: Falulu A Dorayi arumai: Adam A Zango, Hadiza Aliyu Gabon, Fati Washa, Nuhu Abdul…