Fitaccen mawaki Nazir M. Ahmad ya caccaki mutanen da idan za su ba da sadaka sai su rika daukar hotunan mutanen da suka ba sadakar sannan su rika yadawa a kafafen sada zumunta. Mawakin wanda shi ne S…
Fitaccen mawaki Nazir M. Ahmad ya caccaki mutanen da idan za su ba da sadaka sai su rika daukar hotunan mutanen da suka ba sadakar sannan su rika yadawa a kafafen sada zumunta. Mawakin wanda shi ne S…
Gwamnatin jihar Kana ta nada Allhaji Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Bichi, daya daga cikin sabbin masarautun da Gwamna Abdullahi Ganduje ya kirkira a Kano. Gwamnatin jihar ta kuma tabbatar da dag…
Wasu manyan malaman addinin musulunci a Kano da suka hada da Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa, da Shaikh Abba Adam Koki, shugaban hukumar alhazai ta jihar Kano da Dr Muhammad Nazifi Inuwa da kuma Malam A…
Ramadan Tafsir Darasi 4 Tare da Dr. Bashir Aliyu Umar Ayi Sauraro Lafiya 4/9/1440 9/05/2019 Daga Masallacin Al-Furqan Kano http://www.darulfatawa.com/2019/05/04-ramadan-tafseer-dr-bashir-aliyu-umar.h…
Ramadan Tafsir Darasi 4 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 4/9/1440 9/05/2019 Daga Masallacin Gwalaga Bauchi http://www.darulfatawa.com/2019/05/04-ramadan-tafseer-dr-muhammad-sank.…
Ramadan Tafsir Darasi 3 Tare da Dr. Bashir Aliyu Umar Ayi Sauraro Lafiya 3/9/1440 8/05/2019 Daga Masallacin Al-Furqan Kano http://www.darulfatawa.com/2019/05/03-ramadan-tafseer-dr-bashir-aliyu-umar.h…
Ramadan Tafsir Darasi 3 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 3/9/1440 88/05/2019 Daga Masallacin GwaGwalada Bauchi http://www.darulfatawa.com/2019/05/03-ramadan-tafseer-dr-muhammad-s…
Ki dena wahalar da kanki kina shan magani zafi da radadi lokacin jinin haila. Idan kinaso zafin ya tafi to kawai ki dunga shan ruwan dumi a satin da zaki shiga na ganinki. Jini na haila na zuwa da ka…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton inda take nuna yanda Azumin jiya ya bata wahala, ta rubuta a shafinta cewa, Ba zaku gane ba naje kasuwane kunsan akwai rana dole naji Az…
Tauraron me wasan barkwanci na fina-finan Hausa, Ali Art Work kenan a wannan hoton yayin da yake kwance a gadon Asibiti babu lafiya, ya bayyana cewa yana barar addu'a. Muna fatan Allah ya bashi lafiy…
Ramadan Tafsir Darasi 2 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 2/9/1440 7/05/2019 Daga Masallacin GwaGwalada Bauchi Kuyi amfani da wannan link domin Downloading http://www.darulfatawa.…
Wani faifan bidiyon shehin malamin adiinin Islama, Sheikh Abubakar Gero Argungun ya bayyana inda aka ganshi a ciki yana addu'ar cewa Allah ya kwashewa duk wanda baya son shugaban kasa, Muhammadu Buha…
Wasu alkaluma da aka fitar na baya-bayanan sun nuna cewa ana sakin mata 58,000 a Saudiyya, wanda kashi 24% daga ciki na aure 158,000 da aka yi ne a bara a kasar, kamar yadda jaridar Saudi Gazzette ta…
Kakakin majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum, ya ce sabuwar dokar da suka gabatar ta bai wa shugaban majalisa da mataimakinsa fansho na har abada za ta taimaka wajen ragewa 'yan siyasa …