Gwamna Bagudu ya lashe zaben jihar Kebbi
Gwamna Bagudu ya lashe zaben jihar Kebbi

Hukumar zabe me zaman kanta, INEC a takaice ta bayyana gwamna Abubakar Atiku Bagudu a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan da aka yi jiya, Asabar dan haka ya zarce akan kujerarshi. Farfesa Hamisu Bi…

Read more »

Badaru ya lashe zaben Jigawa
Badaru ya lashe zaben Jigawa

Hukumar INEC ta bayyana Mohammadu Badaru Abubakar a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar Jigawa.…

Read more »

Kurakuren Da Ma'aurata Ke Aikatawa Yayin Jima'i (saduwa)
Kurakuren Da Ma'aurata Ke Aikatawa Yayin Jima'i (saduwa)

Akwai abubuwa da yawa wadanda Ma'aurata suke aikatawa alokacin Jima'insu. Kuma wadannan abubuwan suna da illoli masu yawa dangane da lafiyarsu jikinsu ko addininsu. Ga wasu 'yan kadan Zan lissafo: 1.…

Read more »

Ko Kasan Tsawon Lokacin Da Ya Kamata Ka Dauka Kana Jima'i Da Matarka?
Ko Kasan Tsawon Lokacin Da Ya Kamata Ka Dauka Kana Jima'i Da Matarka?

Daga Tonga Abdul. Wani abu da yawan mu maza bamu gane ba shi ne yawan lokacin da ya kamata kayi akan matarka a yayi gudanar da jim'i da ita. Duk da yake babu wani bincike daya tabbatar da hakikanin t…

Read more »

Wata Sabuwa: An harbe dan majalisar tarayya a rumfar zabe
Wata Sabuwa: An harbe dan majalisar tarayya a rumfar zabe

Rundunar tsaro ta 'yan sanda ta tabbatar da harbe wani dan majalisar wakilai na tarayya a Ibadan babban birnin jihar Oyo. Wasu mutane ne da ba a sani ba suka harbi dan majalisar a wata rumfar zabe a …

Read more »

Dan majalisa ya mutu 'yan sa'o'i bayan lashe zabe
Dan majalisa ya mutu 'yan sa'o'i bayan lashe zabe

ANA BIKIN DUNIYA... Dan majalisar dokoki na jam'iyyar APC mai wakiltar mazabar Pengana da ke karamar hukumar Bassa ta jihar Filato Ezekiel Bauda Afom ya mutu 'yan sa'o'i bayan ya lashe zabe. BBChausa…

Read more »

APC ta lashe zaben gwamnan Kwara
APC ta lashe zaben gwamnan Kwara

Dan takarar jam'iyar APC, Abdulrahman Abdulrazaq ya lashe zaben gwamnan jihar Kwara, bayan da ya samu kuri'u 331,546. Shi kuwa Abdulrazaq Atunwa na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 115,310.…

Read more »

Yanzu Yanzu Kai Tsaye APC Ta Tika PDP Kasa A Jahar Kano
Yanzu Yanzu Kai Tsaye APC Ta Tika PDP Kasa A Jahar Kano

Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, a yayin da hukumar zabe ta kasa ke ci gaba da bayyana sakamakon zaben kujerar gwamnoni da ta ‘yan majalisar jiha da aka gudanar a jiya Asa…

Read more »

Maganin zubar jin ta hanci wanda ake cema (Habo)da hausa.
Maganin zubar jin ta hanci wanda ake cema (Habo)da hausa.

‏ Yadda zaa magance zubar jini ta hanci wato wanda ake kira (Habo)da hausa,yanzu da zafi yayi yawa wani lokaci hakanan sai kaga yara kananu suna fama da habo kuma kaga jini yaki tsayawa,to wannan han…

Read more »

Maryam Booth Yar Kwalisa kalli kyawawan Hotunanta Dana Tayar Da Kura

A cikin wannan sati ne Maryam booth ta saki wasu kyawawan Hotunanta a shafinta na instagram wanda sunka samu martani da like sosai akan kyawaonda sunkayi. ©HausaLoaded …

Read more »

Jirgin saman Ethiopia dauke da fasinjoji 149 yayi hadari, babu wanda ya tsira
Jirgin saman Ethiopia dauke da fasinjoji 149 yayi hadari, babu wanda ya tsira

Jirgin saman kamfanin Ethiopian Airlines Boeing 737 ya yi hadari a kan hanyarsa daga birnin Addis Ababa zuwa Nairobi. Jirgin yana dauke da fasinjoji 149 da ma'aikata takwas, kamar yadda kamfanin jirg…

Read more »

Sakamakon zaben Gwamnan jihar Sakkwato: Gwamna Tambuwal na kan gaba da kananan hukumomi 5 cikin 6 da aka sanar da sakamakonsu
Sakamakon zaben Gwamnan jihar Sakkwato: Gwamna Tambuwal na kan gaba da kananan hukumomi 5 cikin 6 da aka sanar da sakamakonsu

A sakamakon zaben gwamna na jihar Sakkawato dake ci gaba da bayyana, gwamnan jihar me ci,Aminu Waziri Tambuwal na kan gaba inda ya lashe zaben kananan hukumomi 5 a cikin 6 da aka bayyana. Kananan huk…

Read more »

"Yi wa mata kishiya zalunci ne" - Inji wani babban malamin addinin Islama

Musulmai daga sassan duniya na ci gaba da yin caa kan babban limamin jami'ar Al Azhar ta kasar Masar,Cheikh Ahmed Al Tayib wanda ya ce, yi wa mata kishiya zalunci ne. A cewarsa wannan babban shehin,a…

Read more »

An Harbe Wani Dan Majalisar Tarayya Har Lahira
An Harbe Wani Dan Majalisar Tarayya Har Lahira

Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabun Lagelu/Akinyele dake jihar Oyo, wato Honarabul Temitope Olatoye ya gamu da ajalinsa sakamakon harbe shi da wasu 'yan bindiga suka yi. Mamacin wanda ake yi m…

Read more »

Kalli kyawawan Hotunan Jaruma Umma Shehu tare da Bashir chiroki Da Tahir I Tahir

Wannan wasu kyawawan Hotunan ne da jaruma umma shehu wanda ta dora a shafinta na instagram tare bashir chiroki da babban furodusa da  Tahir I Tahir a garin garin bauchi. ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top