Allah abin godiya! Yau ga shi mun shigo wani zamani – musamman a kasar Hausa da mutuwar aure ba ta zamo wani babban al’amari da za a damu da shi ba. Al’amura sun sauya ba kamar zamanin baya ba, wato …
Allah abin godiya! Yau ga shi mun shigo wani zamani – musamman a kasar Hausa da mutuwar aure ba ta zamo wani babban al’amari da za a damu da shi ba. Al’amura sun sauya ba kamar zamanin baya ba, wato …
Wannan hoton wani dan Najeriyane dake kwance akan gadon Asibiti da babu katifa akaine, hoton ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda jama'a da dama sukaita Allah wadai da hakan.…
Inna lillah wa inna ilaihi rajiun Allah ya yiwa Hajiya babata rasuwa zaayi Janaiza a gidana na Unguwar yar akwa kusa da Darussunnah ko makarantar zam zam da misalin karfe sha daya na safe inshaallahu…
Callertunes code Na Baba buhari Dodar na layukan sadarwa by rarara 1 . 9mobile tura sakon : 523383 To 251 , 2. Glo tura sakon : 8819517 To 7728 3.Airtel tura sakon 8819517 To 791…
Kylie Jenner ta zamo matashiyar da ta fi tsararrakinta arziki a duniya, a cewar Mujallar Forbes a jerin sunayen masu arziki da ta fitar. Matashiyar, 'yar zuri'ar fitattun iyalan nan na Kardashian, ta…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin na gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da yayi rashin nasara a zaben shugaban kasar da ya gabata, At…
Duk wanda yafadi ranar da aka haifeni zan bashi Dubu dari inji ummi zeezee …
Wannan itama sabuwar waka ce da rarara yayi akan matan kaduna mai suna "Tsula Baiciba Ko Daya" dalilin yin wannan waka shine saboda a wannan karo ya sanya mace a matsayin mataimakiyarsa. saiku shiga …
Wannan itama savywa waka ce da rarara yayi akan matan kaduna mai suna "matan kafunk dodar" dalilin yin wannan waka shine saboda a wannan karo ya sanya mace a matsayin mataimakiyarsa. saiku shiga kan …
Ai gudun mugun abu shi ya sa su ƙyamar. Ku kuma ƴan Jami'ah idan kuna so a daina ƙyamar auren ku to ku gyara kan ku mana. Ai ba wai ilimin ne naku ake ƙyama ba, hanyar da kuke bi ta neman sa ne ake ƙ…
wannan wata sabuwar sanarwace da bakin wannan fitacciyar jarumar hausa film watau Hafsat Idris... kudaure ku kalla kada abaku labari, kana kuyi subcribe domin samun sakoninta kai tsaye awayarku .…
"Buhari Kaci zaben 2019 ne da magudi" Inji shugaban kasar Amirka. Masu karatu meye ra'ayin ku game da wannan batu na trump? ©Dailytrust…
Daga Salama Muhammad Rigasa Tun bayan da wani dan wasan Hausa me suna Nura Hussaini ya saki wani Hoton Bidiyo da ke furta kalaman batanci ga Gwamnan Jihar Bauchi, M.A, al'ummar Jihar Bauchi su ke tir…
Dan wasan Hausa, Nura Hussaini ya fara ne da cewa "tunda na fara harkar sana'ar Fim, ban taba samun wani cigaban azo a gani ba, har sai da na fara watsa hotunan bidiyon ragargazar manyan mutane. A lo…
Matashinnan dan jihar Kano, Mubarak Bala wanda ya bayyana cewa be yadda da kasantuwar Allah ba yayi hira da kafar watsa labarai ta Aljazeera inda ya bayyana cewa ya jagoranci kafa wasu kungiyoyi guda…