Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya lashe zabe a karin jihohi kamar haka: Ya lashe jihar Naija kamar yanda kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya tabbatar, sannan ya lashe jihar Kogi, da kuma jih…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya lashe zabe a karin jihohi kamar haka: Ya lashe jihar Naija kamar yanda kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya tabbatar, sannan ya lashe jihar Kogi, da kuma jih…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan da aka dauka a shekarar 2015 da kuma wanda aka dauka a wannan shekarar ta 2019, masu sharhi sun lura da cewa tun a shekarar da ya hau mulki, 2…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayinda ya ziyarci dakin tattara bayanan zabe na APC a babban birnin tarayya, Abuja. …
Sakamakon jihar Legas ya kammala kuma shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC ne ke kan gaba inda ya ba dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ratar sama da kuri'u 130, 0…
Abishirinku ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da sabuwa waka Ali Jita Mai suna "Mata" (wife) Wanda shine munka kawo muku ita domin zakuji dadin wakar. Download Music Now…
_ko kisan wanna_ Abin lura Nonuwan mata sun kasu kashi biyu, akwai mata masu manya nonuwa. Sannan akwai masu kananan nonuwa zanso nayi bayaninsu daya bayan daya. ✿═─ MANYA NONUWA ═─✿ Su wadannan nau'…
Tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai kuma dan takarar APC na Sanata, Godswill Akpabio ya fadi zabe, ba zai koma majalisar ba bayan da dan takarar PDP, Chris Ekpenyong ya likashi da ka…
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta sanar da cewa ba za ta iya kau da kai ga abin da ta kira hatsarin da demokradiyyar Najeriya ke daf da fada wa ba. A wata sanarwa da shugaban jam'iyyar Prince Uche…
Bayan da wani shafin watsa labaran fina-finan Hausa ya wallafa cewa, manyan taurari biyu, watau Nafisa Abdullahi da Rahama Sadau sun yi fada akan Saurayi, Nafisar ta mayar da martani akan wannan laba…
Sanata Shehu Sani me wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar Dajjitai kuma dan takarar Sanata na jam'iyyar (PRP)ya bukaci da a soke zaben jihar Kaduna, musamman na mazabarshi, Kaduna ta tsakiya saboda…
Kwamishinan 'yansanda na jihar Kano, Muhammad Wakili ya bayyana dalilin da yasa mutane ke ganin kamar yana shan kwaya a wata hira da yayi da jaridar Daily Trust. Jaridar ta tambayeshi shin yasan cewa…
Buba Galadima DA DUMIDUMINSA Jami'an tsaro sun damke kakakin yakin neman zaben jam'iyyar PDP, Injinya Buba Galadima a yau Lahadi. Majiyar ta DAILY NIGERIAN ta bayan cewa daya daga cikin 'ya'yan Buba…
Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan inda take akan layin zabe, Jiya, Asabar, ta bayyana cewa ta sakawa jam'iyyarta sannan ta ce 4+4. …
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Ladan kenan a wannan hoton nata da take tare da mijinta, muna musu fatan Alheri. ©Kannywoodexclusive.…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton nashi da ake ta yadawa a shafukan sada zumunta, inda aka ruwaito cewa ya lekawa matarshi, A'isha Buhari kuri'a dan yaga me ta dangwala. Andai yi t…