A cikin masana'antar kannywood wani rikici ya ɓarke tsakanin babban furudusa Abubakar bashir mai shadda da jarumi  Ali dawayya wanda mutane sunka fi sani da Aje kafteriya.

Wannan lamari a afuku ne shekaranjiya wanda a kullum shafin Hausaloaded.com yana kokari wajen kawo muku shahihin labari dauke da madogaro wanda baya kawo muku labarin ƙamzon kurege.

Wanda channel din tsakar gida ne ta kawo wannan bidiyo a shafinta na Youtube, wanda zaku ji irin wannan furodusa yake kumfar baki.
Ga bidiyo nan kasa.





©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top