Wannan wata sabuwa waka ce da Nazir m ahmad sarkin wakar san kano mai suna 'Ina En Na'un ne'.

Wannan waka dai yayiwa muddasir and brothers Shahararren dan kasuwa nan da ke garin kano.

Shine ko yau shafin Hausaloaded ya kawo muku wanda gaskiya wakar tayi sosai.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top