Wannan wata sabuwa waka ce wanda hadakar mawakin apc na ganduje sunkayi mai suna " kurunkus 4:0 " ta tabbata.

Wannan wakar ta biyo bayan kotun koli ta yanke cewa ganduje shine yayi nasara a zaben da ankayi.
Abinda yasa suke cewa 4:0 zaben farko, daga kotun farko har ta ukku shine yasa mata 4:0.



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top