Albishirinku yan uwana ma'abota kalon fina finai a yau jaruma rahama sadau ta fitar da tallae shaharren film din nan  mai suna Mati a Zazzau a shafin ta na Youtube.

Wannan film samu manya manyan jarumai kamar haka:-

Adam a zango

Saddiq sani sadiq

Rahama Sadau

Jamila Nagudu

Aminu shariff momo

Rabiu Rikadawa

Apro Dija (mawakiyar Kuduncin Nigeria)

Da dai sauransu

Ku sha kallo lafiya.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top