A cikin wani status na Amaryar jarumi adam a zango ta fitar a shafinta na instagram da cewa ka tambaye ni wanda a turanci ake kira "Ask me".

A nan ne wani ko wata nayi mata tambaya shin kina so jaruma Maryam ab yola Tsohuwar matar adam a zango kenan ta zamo kishiyarki.

A nan take sopia ta bata amsa cikin hikima wanda anyi mamakin wannan amsa.

 Tace " Musulunci Ya hana ne"?





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top