Wannan wata sabuwa wace da munka samu ta wanda a cikin ta zakuji nazir m ahmad yayi amfani da kalamai yayi martani sosai akan masu zage zage.

Wanda wannan waka dai bai furta sunan wanda yake yiwa habaici ba amma hausawa sunce kowa yayi zagi a kasuwa yasan da wanda yake.

Ga dai wakar nan domin ku saukar da wannan waka.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top