DON GIRMAN ALLAH KUYI SHARE

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu, yan uwa na barkan mu da wannan lokaci inai wa kowa da kowa fatan Alkhairi,da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Yan uwa nayi nazarin yin wannan rubutu nawa ne akan,yan uwa masu aikata istim'na'i maza ko mata,kamar yadda nayi bayani a baya game da illolin da yake haifarwa da kuma cutarwar sa.

Yan uwa wllahi tallahi istim'na'i bashi da wani amfani,duk wanda yace maka ka rika yi yana kara lafiya makiyin ka ne shi,kuma wallahi karshe sai ya saka ka kayi nadama,don na ji kuma an gayan.

Domin aikata wannan abu bayan ka sabawa Allah to k7ai kanka yinsa yana cutar dakai,kuma yinsa bashi da wata fa'ida ta zahiri ko badini,kuma ga masu cewa suna yinsa ne don gudun afkawa zina,ku sani baka da wata hujja,don ai ba zabi aka baka ba,cewa ka aikata shi idan kana jin tsoron zina!!

Kamar yadda na fadi illolin sa a baya,yanzu ma gaka zan sake maimaita su,tare da karin wadan su.

KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.

1. Kankancewar azzakari
2. Saurin kawowa
3. Fitar fafin ruwa daga gaba
4. Raunin jiki
5. Yawan kokonto
6. Rashin nutsuwa
7. Saurin tsufa
8. Yamushewar fatar jiki
9. Fitsarin jini
10. Jin zafi yayin fitsari.
11. Rashin samun rabo
12. Kashe kwayoyin halitta.

ILLOLIN SA GA MATA.

1.Lalacewar farji
2. Bushewar farji
3. Faitar farin ruwa daga farji
4. Daukewar sha'awa
5. Faitar kuraje daga farji
6. Gusar da budurcin ya mace.
7. Yamushewar fatar jiki.
8. Saurin kawowa yayin saduwa.
9. Yawan komonto da rashin nutsuwa.
10.Zobewar Nono.
11. Hana samun rabo.
12. Rasa kwayoyin halitta

Sannan kuma dukkan wanda ya tsinci kansa cikin aikata wannan babban kuskure,yayi kokarin denawa tun kafin lokacin danasani ya riske shi.

Kuma yayi kokarin yin amfani da maganin daya dace,don kaucewa barazanar,illolinsa kuma shi yana da wani abu koda ace kafi shekara 20 da daina shi muddin baka nemi magani ba to yana nan tare da kai baza ka gane ba sai kana da iyali,ko kayi aure sannan zakaga illar da yayi maka.

HANYOYIN KAUCEWA AIKATA ISTIM'NA'I.

1. Kaucewa kallon finafinai batsa.
2. Dena kallon photon da tsiraici yayi yawa a ciki.
3. Dena zama kai kadai.
4. Rage mu'amala da mace wacce ba muharramar ka ba.
5. Rage zancen batsa yayin waya ba wata ko wani.
6. Rage yawan tunanin mace,ko namiji..

HANYOYIN DA ZAA BI DON DENA AIKATA ISTIM'NA'I.

1. Tuba ga Allah tare da daukar Alkawarin rashin sakewa har abada.
2. Bijirewa dukkan wani nau'in abu mai tayar maka da shaawa.
3. Rage yawan jakkon finafinai a waya,ko a TV
4. Koda kaji idan baka yi shiba kamar zaka mutu ka daure karka aikata shi.
5. Rage zama a waje kaikadai don hakan zai taimaka maka,karka tuna abunda zai saka jmka aikata shi.

A takaice wadan nan suna wasu hanyoyi da insha Allah mai aikata wannan zai bi domin dena aikata shi.

MAGANI GA WADANDA SUKA DENA

ABINDA ZA'A NEMA

1. Garin habbatussauda
2. Garin haltit
3. Garin Kusdul hindi
4. Garin Albabunaj
5. Garin Tafarnuwa.

Da farko Zaka hada Wadan nan kowanne kamar chokali 20 banda halti shi chokali 2  sai ka hade su waje daya  a rika diban chokali 1 ana tafasawa da ruwa kofi 4 da kemon tsami guda 2 a rika shan kofi 1 safe 1 rana 1 yamma daya dare. Tsawon Sati 2.



SHARADI !!!

Idan kawuce Shekara kana Istimnai sede abaka magani guda 2.

Daga Engr Ibraim Said Uba

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top