Wannan wata sabuwa ce da sarkin wakar san kano yayiwa Shugaban yan sanda Nigeria wanda idan baku manta ba shima takwaransa Nazifi Asnanic nayi tasa.

Kuma munka kawo muku ita , to shima sarkin waka ba'a barshi a baya ba.
Wanda wakar tayi dadi sosai mun kawo muku audio da bidiyo na wakar da zaku iya saukarwa a wayoyinku ,kuma zaku iya kallon bidiyon kai tsaye daga Youtube channel din sarkin waka.











©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top