Ina ma'abota kallon fina finai a yau munzo muku da labarin fim din nan na harka sata a ilmance wanda wasu kwararron jarumai nayi yan kasar spain.

Wanda a sunan a yarensu LACASA DE PAPEL  a cikin wannan zango na hudu zaku ga cewa babu nairobi a ciki an samu wata tatiana wanda itace zata maye gurbin wannan jaruma.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top