Wannan wata sabuwa waka ce da mawaki nazifi Asnanic nayiwa shugaban yan sanda IG kenan inda yake fadin kokarinsa a wajen aikinsa da hazakarsa da himmasa a wajen bada tsaro a cikin kasa da kare rayuwar al'umma.
Zaku iya dauka audio da kuma bidiyon wakar tare da kallon bidiyon wakar kai tsaye daga shafin Youtube.
©HausaLoaded
Post a Comment