Wakar mai tafiya waka ce wadda Hamisu Breaker yayi da dadewa amma a shekaranjiya ne ya fitar da bidiyon wannan wakar wanda ya yayi tare Rakiya Musa wanda anka fi sani da Aisha Humaira wanda ta haskaka a fim Aisha humaira tare da jaruma adam a zango.

A'ishah Humairah ta haskaka bayyan dawowarta harka fim tare da Garzali Miko a cikin wakokinsa So Na Amana da Kuma wani abun sirrine.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top