Dan wasan kwallon kafa na Nijeriya, Ahmed Musa, ya dauki nauyin biyan kudin makarantar matasa 100 a wata sabuwar jami’ar SkyLine.

Jami’ar wacce ta bayyana hakan a yau Laraba, inda dan wasan kwallon kafa wanda ya fi duk wani dan wasan kwallon kafan Nijeriya kada kwallo a raga, zai kasance fuskar jami’ar sannan kuma zai taimakawa jami’ar wajen habbaka harkokin wasanni.





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top