Alhamdulillahi a yau sarkin waka nazir m ahmad yayi godiya da irin yadda mutane na nuna  damuwarsu akan kama shi da ankayi da addu'o'i yana godiya sosai.
Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top