Shima dai a wannan karo jarumi kuma babba a cikin masana'antar kannywood yayi magana akan kama nazir m ahmad

Ga jawabin da yayi

"Rokona ga hukumar tace fina finai ta jihar Kano shi ne a dubi alamarin nan a yi sassauci ga kaninmu kuma abokin sana'armu @sarkin_wakar_san_kano. Allah ya kawo maslaha cikin gaggawa, amin."



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top