Allah sarki malam Sheikh Albani ka mutu amma kamar baka mutu ba Allah ya jikansa da rahama amen.
Ka duba irin yadda yayi magana akan jahar rivers tun 2012 amma kamar yau ne yayi magana.

Shafin Hausaloaded.com ya kawo muku bidiyo daga channel din Arewarmu domin kuji da kunnuwanku.
Ga bidiyon nan kasa







©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top