Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata data dauka tare da 'yan gidansu a kasar Saudiyya inda suka je aikin Umrah tare. Muna musu fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu lafiya.

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top