Alhamdulillah bayanin mu na yau insha Allah harda na masu fama da tsutsar ciki, insha Allah zamuyi bayanin maganin ta da yardar Allah zaa rabu da ita,ba tare da wani kashe kudi ba.

 

ABINDA ZA'A NEMA.

1. Mau khal
2. Man Habbatussauda.
YADDA ZAA HADA.

Zaka debi ruwan khal chokali 1 sai ka zuba man Habbatussauda rabin cokali a cuya kasha,zakai haka sau uku a rana tsawon kwana 11 insha Allah zaka rabu da wannan cuta.

 

JAN HANKALI.

Banda masu Ulcer.

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.




© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top