A cikin wannan bidiyo da Hausaloaded blog yakawo muku babu wanda ya kai Sayyadina Aliyu (R.A) daraja ba ko da shi mala'iku ne ko annabawa inda a ciki yake fadin ko shi jibirilu ne shi,ko Ahzarafilu ne ko mika'ilu bai kai Ali daraja ba.

Inda a nan yake kawo sunayen annabawa kamar haka:-
Ko ibrahimu ne shi ko musa ko Isah bai kai ali daraja ba.
A cikin fadin sunayen Annabawa babu girmawa Ya subhanallahi.
Ga bidiyon nan kasa domin kallo kuji da kunnuwanku.





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top