Sirrin rike miji islamic medical center

1-KANUN FARI:

kisamu kanun fari kidinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace.
*
2-LALLE
Kisamu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace.
*
3-TSAKIN KUKA
Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace.
*
4-KANUN FARI
Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai.
*
5-FARIN MISKI
Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zakisha mamaki.
*
6-MANZAITUN
Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar uwa.
*
7-SASSAQEN BAURE
Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga
*
8-SAIWAR ZOGALE
Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski kizauna aciki wlh zakisha mamaki yar uwa
********
Agwada zaa dace insha Allah
*
☏ +2348037538596
☏ +2348066627317

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top