Na so Ace mahaifiyata Ta Ga yaron Da Na Haifa kafin Rasuwar ta- Maryam Bukar (Alhanislam)
Na so Ace mahaifiyata Ta Ga yaron Da Na Haifa kafin Rasuwar ta- Maryam Bukar (Alhanislam)

Northflix ya ruwaito,Maryam Bukar Daya da ga cikin yara matan da ake alfahari da su a Arewacin Najeriya ta fannin kokarin yada da’awar addinin musulunci cikin harshen turanci ta hanyar zantukan azanc…

Read more »

Rashin Bin Doka Ne Ya ke kara kashe Kannywood - Kamaye
Rashin Bin Doka Ne Ya ke kara kashe Kannywood - Kamaye

Daya daga cikin Dattawan da suka kafa masana'antar fina finai ta kannywood, Dan'azumi Baba Cediyar yangurasa wanda  aka fi sani da Kamaye a cikin shirin Dadin kowa na tashar Arewa24 Northflix ta ruwa…

Read more »

MUSIC: Larabeey Ft ClassiQ – Antashi
MUSIC: Larabeey Ft ClassiQ – Antashi

The Fast Rising northern artist LaraBeey Drops new hit banger Called Antashi. Featuring The King Of The North The JonSnow The Arewa Heavyweight Rapper ClassiQ Arewa Mafia update Your musical playlist…

Read more »

Bayyani Dalla Dalla Yadda Ake Wanka Janaba,Jinin Biƙi,Jinin Haila Da Abubuwan Da Jawo Wanka - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Bayyani Dalla Dalla Yadda Ake Wanka Janaba,Jinin Biƙi,Jinin Haila Da Abubuwan Da Jawo Wanka - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Wanka shine gamai dukkan jiki da ruwa tare da cuɗawa, Musulunci addinin tsarki ne da tsafta da ado da kwalliya, Allah ya ce yana son masu tuba da masu tsarki Manzon Allah saw yace : Tsarki shine rabi…

Read more »

Babbar magana: Mahaifina Da kanshi Yake Duba budurcina - Jaruma Halima Abubakar
Babbar magana: Mahaifina Da kanshi Yake Duba budurcina - Jaruma Halima Abubakar

Bayan wata magana da fitaccen mawakin nan na kasar Amurka T.I yayi na cewa duk shekara yana daukar 'yarsa ya kai likitoci su duba masa budurcinta Legit na ruwaito. - Fitacciyar jarumar nan ta masana'…

Read more »

Allahu Akbar: Anyi Rabon Gadon Dukiyar Marigayi Rabilu Musa Ibro
Allahu Akbar: Anyi Rabon Gadon Dukiyar Marigayi Rabilu Musa Ibro

Anyi rabon gadon marigayin jarumin barkwancin nan, Rabilu Musa dan Ibro - An raba gadon ne bayan da yayi shekaru biyar da kwanta dama sakamakon ciwon hanta da yayi ta fama da shi - Marigayin ya rasu …

Read more »

WANKA JANABA GA MATA DA MAZA
WANKA JANABA GA MATA DA MAZA

SIFFAR WANKAN JANABA بسم الله الرحمن الرحيم Tambaya: Yaya ake yin wankan janaba? Amsa: Wankan janaba tana da siffofi guda biyu; (1) Yanayi da ke isarwa na wajibi,  (2) Da kuma siffa cikakkiya ta must…

Read more »

IDAN KIN HAIHU KI GYARA KANKI DOMIN MIJINKI

  Yadda macen da ta haihu xata gyara kanta da kuma yan'mata da suka bude kafin ashiga daga ciki. 1)Garin Zogale 2)Qwaro 3)Man kadanya                                                            4)Man …

Read more »

Taron Yi Wa Ƙasa Addu'a Muka Je Fadar Shugaban Ƙasa Ba Maulidi Ba - Alaramma Ahmad Suleiman
Taron Yi Wa Ƙasa Addu'a Muka Je Fadar Shugaban Ƙasa Ba Maulidi Ba - Alaramma Ahmad Suleiman

Sanannen mahaddaccin Al- Ƙur'ani na kungiyar Izala Alaramma Ahmad Suleiman, ya bayyana cewar gayyatar da Uwargidan Shugaban kasa A'isha Buhari ta yi wa Malamai zuwa fadar shugaban kasa, gayyata ne ak…

Read more »

Malaman Izala Da Na Darika Sun Halarci Taron Maulidin Manzo SAW Da Yi Wa Kasa Addu'a Da Aisha Buhari Ta Gudanar A Villa (Hotuna)

Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin Rariya a Facebook, Uwargidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari ta gudanar da taron Maulidin Manzon Allah S.A.W tare da yi wa ƙasa addu'a. An gudanar da…

Read more »

Aminu Abubakar Ladan Alan Waka Ya Zamo Sarkin Wakar Sarkin Dutse
Aminu Abubakar Ladan Alan Waka Ya Zamo Sarkin Wakar Sarkin Dutse

Masha Allah Shahararren mawakin a kasar hausa wato Aminu Abubakar Ladan Alan waka wanda Sarkin Dutse ya Nada shi a matsayin sarkin wakar sarkin dutse. Wanda yayi rubutu mai hikima da godiya bisa Wann…

Read more »

IYAYE MU GYARA MATSALA MU
IYAYE MU GYARA MATSALA MU

Idan yarinya ta bi maza ta lalace ta fara shaye shaye sata dss ka da iyaye su ɗauka kawar da ita a gabansu su mata aure zai nutsar da ita a'a su miƙe ne wurin gyara tarbiyyan da ya ɓaci kafin miƙa ta…

Read more »

FA'IDA GA WACCE TAKE FAMA DA KAIKAIYIN GABA
FA'IDA GA WACCE TAKE FAMA DA KAIKAIYIN GABA

Zuma ta asali. 2- Man Zaitun na asali. 3-'ya'yan hulba. *YANDA AKE AMFANI DA SHI*: Za ta dinga shafa zumar a gaban ta, ta barta na tsawon mintuna 30, sai ta wanke da ruwan dumi, sannan ta shafa Man Z…

Read more »

Zargin Madigo : Kotu Ta Kori Karar Hadiza Gabon Da Amina Amal
Zargin Madigo : Kotu Ta Kori Karar Hadiza Gabon Da Amina Amal

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Babbar kotun tarayya mai lamba 2 dake Kano wadda mai Shari'a O, A, Oguata ya ke jag…

Read more »

Kalli Hotunan Maryam Yahya Da Na Jawo Cecekuce Tare Da Martanin Mutane

To fa a yau jaruma maryam yahya ta sanya wasu hotunanta a ahafin instagram jim kaɗan sai kaji mutane sunyi mata martani wasu na nuna hotunan sunyi kyau wasu kuma sunyi Allah wadai. Wasu kuma sunyi ma…

Read more »
 
Top