Lallacewar kasuwar Fina Finai Ta Shafi Ko Ina - Darakta Yaseen Auwal
Lallacewar kasuwar Fina Finai Ta Shafi Ko Ina - Darakta Yaseen Auwal

Fitaccen mai bada umarni a fim, Yaseen Auwal ya tattauna da majiyar ta Northflix wanda ya tabbatar mana da cewar kasuwar Kannywood ba lalacewa ta yi ba face zamani da kuma sauyin da zamanin yazo dash…

Read more »

Yanzu an samu ci gaba a harkar fim- Abba Almustapha
Yanzu an samu ci gaba a harkar fim- Abba Almustapha

Daya daga cikin fitattun jarumai a cikin masana'antar fina-finai ta Kannywood, wanda a ka dade a na damawa da shi, Abba Al-mustapha (Abba Ruda), ya bayyana ci gaban da masana'antar fina-finai ta Kann…

Read more »

SaI Da Nasha Wahala Sa'a Nan Na Samu Daukaka - Jaruma Teema Makamashi
SaI Da Nasha Wahala Sa'a Nan Na Samu Daukaka - Jaruma Teema Makamashi

Fitacciyar jaruma Kannywood, Fatima Isah Yola, wadda aka fi sa ni da Teemah Makamashi, ta ce sai da ta sha wahala ta gaske kafin ta samu daukaka a cikin masana'antar fina-finai ta Kannywood. Jarumar …

Read more »

FILM TRAILER : Maryam Yahya As (Jaruma) Ali Nuhu, Bosho, Mai Sana'a And other's

Wannan wani sabon tallar film ne mai suna 'Jaruma' wanda a wannan shekara 2020 zai fito wanda zai kayatar sosai. Wanda yana da manya manyan jarumai:- Ali nuhu Maryam yahya Musa mai sana'a Suleman Bos…

Read more »

Bidiyo : Rahama Sadau Nada Naci - Sadiq Sani Sadiq

Wannan wani sabon bidiyo ne da jaruma Rahama Sadau ta wallafa a shafinta na Youtube cewa saddiq sani saddiq nada naci shin wane irin naci ne da shi. Kuma ya fadi hakan ne a tattare da ita to Hausawa …

Read more »

Babbar magana: Allah ya nuna mini cewa ba za a rataye Maryam Sanda ba - Babban Fasto
Babbar magana: Allah ya nuna mini cewa ba za a rataye Maryam Sanda ba - Babban Fasto

Wani malamin addinin Kirista kuma dan kasuwa mai suna Apostle Chris Omashola ya ce Maryam Sanda ba za ta mutu ta hanyar rataya ba - A ranar Talatar da ta gabata ne wata babbar kotun tarayya da ke zam…

Read more »

Cristiano ya bar tarihi a duniya, yayin da ya zama mutum na farko da yafi kowa mabiya a Instagram a duniya
Cristiano ya bar tarihi a duniya, yayin da ya zama mutum na farko da yafi kowa mabiya a Instagram a duniya

Cristiano Ronaldo ya bar babban tarihi a duniya, yayin da ya zama mutum na farko a duniya da ya samu mabiya sama da miliyan dubu dari biyu a shafinsa na Instagram.legit na ruwaito - Cristiano wanda y…

Read more »

Mata, Ko Kun San Wadannan Abubuwan Game Da Mazajenku?
Mata, Ko Kun San Wadannan Abubuwan Game Da Mazajenku?

   - Masu karatu barkanmu da wannan makon a cikin filinku na Hantsi Leka Gidan Kowa.   Yau tsaraba ce ga mata kan abubuwan da ya dace su sani game da mazajensu na aure. Da farko kafin mu yi nisa, ya …

Read more »

WATA SABUWA!!! Zunzurutun Jahilci Ne Ke Damun Dr Ahmad Gumi Inji Sheikh Bin Uthman Kano
WATA SABUWA!!! Zunzurutun Jahilci Ne Ke Damun Dr Ahmad Gumi Inji Sheikh Bin Uthman Kano

Zunzurutun Jahilci Ne Ke Damun Dr Ahmad Gumi Inji Sheikh Bin Uthman Kano Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…

Read more »

Da Dumi_Dumi!!! Dan Shi'a bashi da imani kuma baya aikin musulmi inji Dr Ahmad Gumi
Da Dumi_Dumi!!! Dan Shi'a bashi da imani kuma baya aikin musulmi inji Dr Ahmad Gumi

Da Dumi_Dumi!!! Dan Shi'a bashi da imani kuma baya aikin musulmi inji Dr Ahmad Gumi Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…

Read more »

VIDEO : Hamisu Breaker - Safna ft Kb International ft Maryam kosawa

Wannan wakar itama tana daga cikin sababbin bidiyon da kb International ya hwa na fasihin mawakin nan Kb ya yi bidiyon ta. Wanda daukar ta bada ma'ana sosai wanda nasa duk wanda ya kalli Bidiyon zai …

Read more »

Zanso Wani Kyakyawan Saurayi Yayi Ma Diyata Fyade – Inji Wata Mata
Zanso Wani Kyakyawan Saurayi Yayi Ma Diyata Fyade – Inji Wata Mata

Zanso Wani Kyakyawan Saurayi Yayi Ma Diyata Fyade – Inji Wata Mata Zanso fanston Cocin Mu Yayi Ma Diyata Fyade wata mata mai suna Ijeoma Chukwujere, ta ce tana fatan babban Faston Cocin Sun Mai suna M…

Read more »

MUSIC : Isah Ayagi - Fiddausi
MUSIC : Isah Ayagi - Fiddausi "Latest Song 2020"

Wakar Fiddausi waka ce ta soyayya wanda wannan mawakin yayiwa waka. Wanda nasan duk mace mai suna Fiddausi zataji dadi sosai uwa uba wanda yake da budurwa ko mata Fiddausi. Download Audio Now Mun Dau…

Read more »

Dalilin da ya sanya matan Hausawa ke tsufa da zarar sunyi aure:
Dalilin da ya sanya matan Hausawa ke tsufa da zarar sunyi aure:

- Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kazanta da rashin kula da jikinsu matukar anyi aure. - Wannan mummunar dabi'ar kazantar na sa mace ta tsufa tare da ba miji hanyar neman matan banza …

Read more »

Bincike Na Musanman Akan Cutar Lassa Fever Ma'ana Ciwon Ɓera
Bincike Na Musanman Akan Cutar Lassa Fever Ma'ana Ciwon Ɓera

Share Dan Allah Al umma na Bukatar Sanin Wannan Bayani.  Cutar lassa ta samo asaline daga beraye da gafiyoyi ko jaba. Wanda ahalin yanzu ta fara yaduwa acikin al'umma. Kuma har yanzu ba'a samar da wa…

Read more »
 
Top