Ku Sa Mijina Ya Sake Ni Kafin Na Kashe Shi, Kamar Yadda Wata Matar Aure Ta Bayyanawa Kotu
Ku Sa Mijina Ya Sake Ni Kafin Na Kashe Shi, Kamar Yadda Wata Matar Aure Ta Bayyanawa Kotu

Wata matar aure mai suna Ruth Anthony a jiya Litinin ta bayyanawa wata kotu dake zama a garin Nyaya, Abuja cewa su gayawa mijinta mai suna Peter ya ba ta takarda saboda ba ta so ta yi kisan kai da su…

Read more »

Martani Mai Zafi Tsakanin Rahama Sadau da wani da ya ce mata Ashe dai tasan Allah?

Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau bayyana cewa,Innalillahi wa inna ilaihi raji'un,Allah yasa mu fi karfin zukatqnmu shafinta na sada zumunta, wani ya tambayeta cewa wai Ashe dai ta S…

Read more »

Abun Da Ya Hana Nura M Inuwa Fitar Da Sabon Album 2020 - Daga Bakinsa

Wannan wata zantawace wanda muna kyautata zaton managersa yayi ko ince channel mai suna Hausamedia tv nayi da shi. Wanda wannnan channel din ta managersa ne garkuwa yayi da shi domin masoyan mawakin …

Read more »

Bidiyo : Jaruma Mansurah Isah Tayi Martani Akan Hukuncin Kisan Maryam Sanda
Bidiyo : Jaruma Mansurah Isah Tayi Martani Akan Hukuncin Kisan Maryam Sanda

A jiya dai wannan al'amari ya faru shine tsohon jarumar Mansurah Isah tayi martani inda ta wallafa a shafinta na instagram . YAN UWAN BILYAMINU PLEASE KUYI HAKURI. BA DADI AMMA HAKURIN DAI SHINE MU M…

Read more »

Jaruma Mansurah Isah Tayi Martani Akan Hukuncin Kisan Maryam Sanda
Jaruma Mansurah Isah Tayi Martani Akan Hukuncin Kisan Maryam Sanda

A jiya dai wannan al'amari ya faru shine tsohon jarumar Mansurah Isah tayi martani inda ta wallafa a shafinta na instagram . "YAN UWAN BILYAMINU PLEASE KUYI HAKURI. BA DADI AMMA HAKURIN DAI SHINE MU …

Read more »

Ko Ka San Sinadarin Mayar Da Matarka Ta Ji Babu Kamar Ta A Duniya?
Ko Ka San Sinadarin Mayar Da Matarka Ta Ji Babu Kamar Ta A Duniya?

Babu macen da ba ta son mijinta ya rinka ji da ita, yana nuna mata soyayya da girmamawa. Yin haka na kara wa mace jin ta fi kowace mace ko jin ta samu duniya, sannan duk yarintar mace ko tsufanta tan…

Read more »

SHARHI: Ko Da Gaske Za A Tabbatar Da Hukuncin Rataye Maryam Sanda? - Daga Datti Assalafi
SHARHI: Ko Da Gaske Za A Tabbatar Da Hukuncin Rataye Maryam Sanda? - Daga Datti Assalafi

Abinda kowa ya kamata ya fahimta shine kafin a zartarwa Maryam hukunci tana karkashin beli ne, wato ba'a gidan yari take tsare ba, an bayar da belinta, wallahi wasu kwanaki da suka gabata da idona na…

Read more »

Iyalan Mijin Maryam Sanda Sunce Diyya Suka Nema Ba Yanke Ma Hukuncin Kisa Ba
Iyalan Mijin Maryam Sanda Sunce Diyya Suka Nema Ba Yanke Ma Hukuncin Kisa Ba

Iyalan Mijin Maryam Sanda Sunce Diyya Suka Nema Ba Yanke Ma Hukuncin Kisa Ba Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…

Read more »

Ji martanin DJ Abba ga wani daya ce masa in fa ya mutu yana waka akwai matsala

Wani bawan Allah ya bayyanawa tauraron mawakin Gambara, DJ Abba cewa infa ya mutu yana waka akwao matsala. Saidai Abban ya bashi amsa nan take. Lamarin ya farune a dandalin Twitter inda Abban ya bash…

Read more »

Video: Wai Shin Jaruma Mai Kayan Mata Tana Da Ilimin Addini Take Irin Wannan Shigar
Video: Wai Shin Jaruma Mai Kayan Mata Tana Da Ilimin Addini Take Irin Wannan Shigar

Wai Shin Jaruma Mai Kayan Mata Tana Da Ilimin Addini Take Irin Wannan Shigar Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…

Read more »

Sabuwar Wakar Jaruma Mai Kayan Mata Da Akai Mata
Sabuwar Wakar Jaruma Mai Kayan Mata Da Akai Mata

Sabuwar Wakar Jaruma Mai Kayan Mata Da Akai Mata Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…

Read more »

Ko Ka San Sinadarin Mayar Da Matarka Ta Ji Babu Kamar Ta A Duniya?
Ko Ka San Sinadarin Mayar Da Matarka Ta Ji Babu Kamar Ta A Duniya?

 Babu macen da ba ta son mijinta ya rinka ji da ita, yana nuna mata soyayya da girmamawa.  Yin haka na kara wa mace jin ta fi kowace mace ko jin ta samu duniya, sannan duk yarintar mace ko tsufanta t…

Read more »

VIDEO + AUDIO : Swagu Ft Lilin Baba x A Zango x Thinking mai Gashi

Wannan wani sabon bidiyo ne da wannnan mawakan nayi a wannan shekara wanda ya kara yatar sosai wanda nasan kuna jire da irin wannan hadakar ta mawaka. Wanda bidiyon ya samu dauka mai kyau sosai wanda…

Read more »

Masha Allah : Dr mansur Sokoto Yayi Martani Mai Hikima Akan hukuncin Kisa Da anka yankewa Maryam sanda

A yau ne dai anka yankewa Maryam sanda kisa ta hanyar rataya wanda wannan al'amari ya dade da afkuwa na kashe mijinta shine sai yau anka kamalla wannan Shari'a. Shine dr Mansur Sokoto yayi martani ka…

Read more »

VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker - Jiki Da Jini Ft kb International

Wannan wata sabuwa waka ce ta hamisu Breaker wanda fasihin yan rawar nan ya hau wannnan wakar wato kb International A cikin sunan wannan waka mai suna " Jiki Da Jini wanda munka kawo muku bidiyo daga…

Read more »
 
Top