Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya. Babu abinda yafi burgeni a fim din kwana casa’in fiye da yadda nake fitowa a mats…
Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya. Babu abinda yafi burgeni a fim din kwana casa’in fiye da yadda nake fitowa a mats…
Wannan wata sabuwa waka ce da Nazir m ahmad sarkin wakar san kano mai suna 'Ina En Na'un ne'. Wannan waka dai yayiwa muddasir and brothers Shahararren dan kasuwa nan da ke garin kano. Shine ko yau sh…
Wannan wani kayataccen shiri ne wanda haziki fasihin mai bada umurni Aminu saira yayi Film mai sunan 'Labarina'. Wanda a ciki yake dauke da manya manyan jarumai:- 1. Nafisa Abdullahi 2. Hafsat Baraun…
Daga Nasiru Salisu Zango Nafisa Tahir itace budurwar matashin nan Suleman wanda Ba Amurkiya Jeanin Sanchez ta yowa tattakin soyayya tun daga Amurka ta kuma bashi zoben kauna tare da shirin yin aure,…
Auren mata da yawa ya zama tamkar ruwan dare a wannan lokacin, sai dai kuma Dr. Aa’ed Al-Qarni, wani shahararren Malamin addinin Musulunci a kasar Saudiyya ,ya bayar da fahimtarsa dangane da auren. W…
Wannan itama tana daya daga cikin sababbin wakokin shahararren mawakin nan nura inuwa ta wannan shekara dubu ashirin da ashirin wato 2020. Wannan waka dalilin sunanta "maliya Gagarau" yayita ne ga Dr…
*************************** Babu shakkah akwai mata da yawa wayanda da zarar sun dauki ciki nan take yake zubewa ba tare da ansan dalilin zubewar tashi ba. Barin ciki na daga cikin matsalolin da ake …
Kamar yadda Aminiya ta bayyana a rahotonta na musamman kan muhimman abubuwa guda 5 da za su dauki hankali a Kannywood, yanzu haka an fara shirin fara daukar shirin.jaridar aminiyahausa na ruwaito. Sh…
Shigowar sanyi a mako biyu da suka gabata a nan Arewa ya sa Jaruma Rahama Sadau da Furodusa kuma Darakta Hassan Giggs sun tallafa wa almajirai da kayan sanyi a jihohin Kaduna kano,jaridar aminiyahaus…
Daga yanzu kalmar Kannywood da ake amfani da ita wajen bayyana farfajiyar fina-finan Hausa ya zama kalmar Turanci. Madogara : premiumtimeshausa Ita dai kalmar Kannywood ta samo asali ne a jihar Kano.…
Rahama Sadau ta shirya tafiya kuma ta kwashi yan uwanta tare da wallafa hotunansu a kafar sada zumunta ta Instagram - Ta bukaci mabiyanta su cinka inda suka nufa amma sai wani ya tambayeta dalilin da…
Wannan wata sabuwa waka ce wanda hadakar mawakin apc na ganduje sunkayi mai suna " kurunkus 4:0 " ta tabbata. Wannan wakar ta biyo bayan kotun koli ta yanke cewa ganduje shine yayi nasara a zaben da …
Itama wannan tana daga cikin sababbin wakokin nura oruma wanda Allah ya baiwa Mutawalle nasara a kotun koli. Download Audio Now Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Wannan wata sabuwa waka ce da nura oruma yayi kan hukuncin kotun koli wanda Allah ya baiwa Rt hon amini Mutawalle. Wanda a yau ne 20/1/2020 Allah ya baiwa gwamna aminu Waziri tambuwal nasara. Kuyi h…
Dauda kahutu rarara a jiya lahadi ya samu karuwar da namiji. Allah ya albarkaci Dauda Kahutu Rarara da samun Qaruwar da namiji. 19-01-2020 Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …