Manya-manyan kura-kurai da ma'aurata ke yi ba su sani ba kan zamantakewar aure
Manya-manyan kura-kurai da ma'aurata ke yi ba su sani ba kan zamantakewar aure

  Manya-manyan kura-kurai da ma'aurata ke yi ba su sani ba: Posted by Ayeesh Chuchu  Rayuwa da Zamantakewa - #matsalar ma'aurata #matsalolin aure #nasiha ga mata #kura-kurai -  Aure na iya zama abu m…

Read more »

Rarara ya kawo ƙarshen rigimar mawaƙan Kebbi
Rarara ya kawo ƙarshen rigimar mawaƙan Kebbi

FITACCEN mawaƙi Dauda Kahutu (Rarara) ya kawo ƙarshen rigimar da ta ɓarke tsakanin wasu mawaƙan siyasa da wasu muƙarraban gwamnan Jihar Kebbi. A cikin watan Disamba na shekarar da ta gabata ne wata ƙ…

Read more »

Film Trailer : KARAMIN SANI staring:- A zang ,Sadiq s sadiq ,Rikadawa,Jamila Nagudu and other's

Wannan wani sabon shiri da zai kayatar da ku a shekara 2020 wanda zaku sha kallo a cikin wannan film ne dai Rabi'u Rikadawa ke fito dan daudu. “KARAMIN SANI” shiri ne mai dauke da abin al’ajabi da ma…

Read more »

MUSIC : Ali Jita - Aiye Mama (Maryam)
MUSIC : Ali Jita - Aiye Mama (Maryam)

Wannan wata sabuwa waka ce da ali jita ya rerawa wasu amare wanda ita dai wannan amarya sunanta maryam amma suna mata laƙabi da mamah. Wanda shi kuma ali jita shine yayi amfani da wannan suna ya baiw…

Read more »

Babu Matsin lamba Da Zai Sa In Saki El-zazzaky - Nasir El-Rufa'i
Babu Matsin lamba Da Zai Sa In Saki El-zazzaky - Nasir El-Rufa'i

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce babu matsin lambar da zai saka ya saki shugaban kungiyar IMN, Ibrahim Legithausa na ruwaito. Gwamnan ya yi wannan jawabin ne yayin hirar da aka yi da shi a …

Read more »

Audio KAR KU BARI A BAKU LABARI : Dambarwa ke Faruwa Gabas Ta Tsakiya - Dr Muhammad sani Umar Rijiyar lemo
Audio KAR KU BARI A BAKU LABARI : Dambarwa ke Faruwa Gabas Ta Tsakiya - Dr Muhammad sani Umar Rijiyar lemo

Ash-sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemj yayi cikakken bayani da fashin baki akan siyasar duniya musamman gabas ta tsakiya, da tasirin Kasar Iran, da irin zalunci da ta'addanci da barnan da shug…

Read more »

GYARAN FUSKA DA FATA,CIKINS SAUKI.
GYARAN FUSKA DA FATA,CIKINS SAUKI.

  a yau zamuyi bayani game da gyarna fata, musamman masu fama da yawan kananan kuaraje da yawan gumin fuska da maiko na fuska. Ga duk mai son rabuwa da wandan nan matsalolo ga hanya ingantacciya,wacc…

Read more »

Jarumin Kannywood Ya Tallafa Wa Almajirai 1,000 A Kano
Jarumin Kannywood Ya Tallafa Wa Almajirai 1,000 A Kano

YA jiya jumma’a ne, Hassan Giggs, produsa kuma jarumi a masa’anatar fim ta Kannywood ya tallafa wa da fiye da almajirai 1,000 da kayayaki da aka kiyasta ya kai na Miliyoyin Nairori a garin Kano, babb…

Read more »

Za a yi fim mai suna 'Kano' da jaruman Hausa da na kudu da na Amurka

A KARO na farko, Gwamnatin Jihar Kano za ta shirya wani katafaren fim mai ɗauke da jaruman manyan masana'antun fim na duniya, wato na Hausa (Kannywood) da na kudancin Nijeriya (Nollywood) da kuma na …

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Na Murna Juma'ah

Wannan suna daga cikin hotunan da jarumar ke burgeta shine ta dora su domin nuna farin ciki da alfahari da wannan babbar rana. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Kannywood: Abubuwan 5 da za su dauki hankali a shekarar 2020

Kamar yadda aka sani, Masana’antar Kannywood masana’anta ce da ta ba dimbin mutane aikin yi, musamman a Arewacin Najeriya kamar yadda takwararta ta Nollywood ta ba mutanen Kudu aiki. A shekaru kadan …

Read more »

Ali Nuhu yayi askin rabin miliyan: Abinda babu jarumin Kannywood da ya taba yi
Ali Nuhu yayi askin rabin miliyan: Abinda babu jarumin Kannywood da ya taba yi

Ali Nuhu, Sarki na daya daga cikin jigo a masana'antar fina-finan Hausa wanda ya bayar da gudummuwa matuka wajan ci gaban masana'antar, idan za'a kira sunayen taurarin masana'antar da suka fi yin fic…

Read more »

Sana'ar fim na samar da rufin asiri, inji Khadija Mustapha
Sana'ar fim na samar da rufin asiri, inji Khadija Mustapha

ƊAYA daga cikin manyan matan Kannywood, Hajiya Khadija Mustapha, ta bayyana harkar fim a matsayin sana'a a gare ta saboda irin yadda ta samar mata da rufin asiri a rayuwa. Jarumar, wadda kuma furodus…

Read more »

Shirin 'Nih'lah' zai kawo sauyi a Kannywood kamar yadda mu ka yi da 'Sarki Jatau' - Barde
Shirin 'Nih'lah' zai kawo sauyi a Kannywood kamar yadda mu ka yi da 'Sarki Jatau' - Barde

BABBAN furodusan wani sabon fim da zai fito a wannan makon mai suna 'Nih'lah', Alhaji Habibu Barde Muhammad, ya bugi ƙirjin cewar shirin zai yi matuƙar kawo gyara a cikin masana'antar finafinai ta Ka…

Read more »
 
Top