Wannan Saurayin Rahama Sadaune suka dauki Zazzafan hoto tare?
Wannan Saurayin Rahama Sadaune suka dauki Zazzafan hoto tare?

image ©HTDL A jiyane tauraruwar fina-finann Hausa, Rahama Sadau ta yi murnar zagayowar ranar Haihuwarta inda tace ta cika shekaru 26 kenab ta kuma taya kanta murna da fatan Alheri. Da dama 'yan uwa d…

Read more »

Babanmu Kewa Sarkin Kano Shayi - Ado Gwanja
Babanmu Kewa Sarkin Kano Shayi - Ado Gwanja

Fitaccen mawaki kuma dan wasan fina-finan Hausa na Kannywood, Ado Gwanja ya ce zai yi wuya ya kara aure kasancewar shi 'kan-ta-ce ne'. Ado Gwanja ya kuma shaida wa BBC irin matar da yake so "ba doguw…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa Yar Kwalisa

Jarumi fati washa Yar Kwalisa tana daya daga cikin manya manyan jaruman kannywood a wamnan masana'atar shirya fina finai . Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

GYARAN FATA DA KWAN SALWA
GYARAN FATA DA KWAN SALWA

                              Shi Kwan Salwa in za a shafa shi ba Sai an Raba shi da yalon ba, za a Iya shafawa da shi. Kuma shi in Ana cinsa ko shansa kawai ma za a ga abin mamaki Dan Yana gyara jik…

Read more »

Adam A Zango ya zama jarumin farko da kamfanin YouTube Ya karrama Da kambun azurfa
Adam A Zango ya zama jarumin farko da kamfanin YouTube Ya karrama Da kambun azurfa

- Kamfanin YouTube na kasar Amurka ya karrama fitaccen jarumin fina-finan Hausa Adam A Zango - Kamfanin ya bawa jarumin kyautar wani kambu na azurfa, bayan ya samu adadain mabiya dubu dari a shafinsa…

Read more »

Kalubale na farko Dana Samu Farko Shiga Ta Kannywood Shine Iyayena Da Suka ki Amince Mini
Kalubale na farko Dana Samu Farko Shiga Ta Kannywood Shine Iyayena Da Suka ki Amince Mini

Fitacciyar jarumar masana'antar Kannywood, Rukayya Umar Santa wacce aka fi sani da dawayya ta zanta da gidan rediyon Freedom - Jarumar da aka fi sani da Rukayya Dawayya, ta ce ta samu nasarori masu d…

Read more »

VIDEO + AUDIO : Sabuwar Waka Gudun Barewa ft Rakiya Musa

Wannan wakar sabuwa ga wanda bai taba jin ta ba ko saurare amma kuma sabuwar waka ce a fanin Bidiyo. Inda anka samu matashin yaro ko ince mawaki da ya hwa wannan wakar da shi da Rakiya Musa wanda ank…

Read more »

Hadiza Gabon Ce Gwarzuwar Shekarar 2019 A Google
Hadiza Gabon Ce Gwarzuwar Shekarar 2019 A Google

Tauraruwar fina-finan Hausa Hadiza Aliyu Gabon ta shiga cikin jerin taurarin da aka fi neman karin bayani a kansu a shafin matambayi-ba-ya-bata na Google a shekarar 2019 a Najeriya,bbchausa.com ta ru…

Read more »

Ya Kamata Mu Tausayawa Rahama Sadau (Hotuna) - Datti Assalafiy

Daga Datti Assalafiy Rahama Sadau a mizani na cigaban mai hakan rijiya, hajarta sai kara gaba take yi, duniya ta aure ta sosai, siffarta na Musulunci har ya fara canzawa, ina matukar jin tausayin wan…

Read more »

Mata Zallah : Yadda Zaki Tsufa Da Nonuwanki Kamar 'Yar Sha 18
Mata Zallah : Yadda Zaki Tsufa Da Nonuwanki Kamar 'Yar Sha 18

Nonuwa, ko nono ko kuma mama kamar yadda wasu suke cewa, wasu kulatai ne guda biyu da suke tsira daga kirjin mace da zaran ta soma balaga, ma'ana fitowarsa yana cikin alamomin balaga na mata. Bayaga …

Read more »

MUSIC : Nura Oruma - Gaba Takoma Baya (Zaki Yakoma Kura)
MUSIC : Nura Oruma - Gaba Takoma Baya (Zaki Yakoma Kura)

Wannan wata sabuwa waka ce ta mawakin Siyasa a wanda ya shahara a nan sokoto da Zamfara da  tsohon gwamnan Aliyu magatakarda wamakko yayi kira cewa kwa ci bashin kura baya kwana daji. Bayan a nan mab…

Read more »

GYARAN JIKI DA GANYEN NA'A NA'A DOMIN FATA
GYARAN JIKI DA GANYEN NA'A NA'A DOMIN FATA

                             Ganyen na'a na'a shima yana da nashi amfanin mai yawa sosai wurin gyaran fata da sa jiki yayi laushi domin yana da wasu sinadarai masu tsaftace fata. Yadda za a hada: A s…

Read more »

Nayi mamakin baiwa Fati Washa Gwarzuwar Kannywood –Kamaye
Nayi mamakin baiwa Fati Washa Gwarzuwar Kannywood –Kamaye

Fitaccen marubucinnan kuma jarumain fina-finan Hausa Dan’azimi Baba Chediyar ‘Yan Gurasa wanda akafi sani da Kamaye ya bayyana cewa yayi mamaki matuka ganin yadda aka zabi jaruma Fati Washa matsayin …

Read more »

Mu muka haifi Kannywood –Inji Kamaye
Mu muka haifi Kannywood –Inji Kamaye

Fitaccen jarumin nan Dan’azimi Baba wanda akafi sani da Kamaye ya bayyan cewa sune suka tsungunna suka haifi masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood,dalafm na ruwaito Yayin wata tattaunawa …

Read more »

Senate President :Ahmad Lawal Ya baiwa Jarumi Mustapha Nabraska Babban mukami
Senate President :Ahmad Lawal Ya baiwa Jarumi Mustapha Nabraska Babban mukami

A jiya jarumi Mustapha Nabraska yayi posting a shafinsa na sada zumunta na instagram inda yake shedawa mutane kamar haka:- "Alhamdulillah munshiga aiki gadan gadan amajalisa nayi nasarar lashe S A na…

Read more »
 
Top