Sarkin waka yayi wata kalma da mutane sukace ta batsa ce kan hoton Hadiza Gabon

image © Htrust Sarkin waka yayi wata kalma da mutane sukace ta batsa ce kan hoton Hadiza Gabon Sarkin waka yayi wata kalma da mutane sukace ta batsa ce kan hoton Hadiza Gabon bayan ya sakashi a shafi…

Read more »

Allah wadaran naka ya lalace - Yariman Saudiyya ya sake gayyato wata futsararriya

Image ©Htrust Allah wadaran naka ya lalace, Yariman Saudiyya ya sake gayyato wata futsararriya Allah wadaran naka ya lalace, Yariman Saudiyya ya sake gayyato wata futsararriyar mawakiyar Najeriya dom…

Read more »

Hanyoyi 7 da za a bi a lokacin sanyi don samu ingantacciyar lafiya
Hanyoyi 7 da za a bi a lokacin sanyi don samu ingantacciyar lafiya

Hanyoyi 7 da za a bi a lokacin sanyi don samu ingantacciyar lafiyaA kwanaki kalilan da suka gabata, yanayin sanyi ya fara juyowa a kasar nan. Sau da yawa sanyi na farawa daga watan Nuwamba ne zuwa wa…

Read more »

Dr Maimuna: Mata na samun matsalar kwakwalwa idan ba sa saduwa da maza da yawa
Dr Maimuna: Mata na samun matsalar kwakwalwa idan ba sa saduwa da maza da yawa

- Dr. Kadiri babbar likitar kwakwalwa ce da ke aiki da asibitin Pinnacle a matsayin shugabar asibitin  - Ta bayyana yadda jima'i ke cirewa mata damuwa tare da warkar dasu daga wasu cutukan kwakwalwa …

Read more »

Dr Maimuna: Mata Na samun Matsalar kwakwalwa idan Ba sa Saduwa Da maza Da yawa

Dr. Kadiri babbar likitar kwakwalwa ce da ke aiki da asibitin Pinnacle a matsayin shugabar asibitin - Ta bayyana yadda jima'i ke cirewa mata damuwa tare da warkar dasu daga wasu cutukan kwakwalwa da …

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau New Style

Jaruma Rahama Sadau tayi sababbin hotunan wanda sunka haskaka shafinta na instagram wanda kuma wannan wani ne na dunki wanda nasan 'ya'yan gata da masu dunki. Wanda nasan teloli zasu amfana da wannan…

Read more »

Samun Hadin Kan Mawakan Arewa Shi Ne Babban Burina A Kodayaushe – Tee Swag
Samun Hadin Kan Mawakan Arewa Shi Ne Babban Burina A Kodayaushe – Tee Swag

Tattaunawar WAKILINMU, MUSA ISHAK MUHAMMAD Tare Da MAWAKI ABDULRAHMAN USMAN, Wanda A Ka Fi Sani Da (Tee Swag). Da Farko Za mu so ka Fada Mana Cikakken Sunanka da Kuma Takaitaccen Tarihinka. To ni dai…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Daushiya daban, Hajiya daban, Shashar mace itama daban.
Daushiya daban, Hajiya daban, Shashar mace itama daban.

A baya munyi bayanin Daushiyar mace, wato Senior Babs. Ita Hajiya matane da ake iya samunsu cikin zaurawa da kuma yan mata. Sai dai sunyi yawa a cikin zaurawa.  Matane da suke samun arzikinsu ko dai …

Read more »

GYARAN JIKI GA AMARE
GYARAN JIKI GA AMARE

Ina ana so jiki yayi kyau sosai kuma datti yabar jikin yayi fes, sai a samu uku bisa hudu na ruwan tsamiya mai kauri da babban cokali biyu na brown sugar da dan baking powder kadan a markada yayi lau…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Bilkisu Shema A Wajen Kallon "Kazamin Shiri" A Cinema

A kwanakin nan ne ake kallon fim din "kazamin shiri" a cinema wanda ake haskakawa wanda a cikin shirin akwai manya manya jaruman masana'antar kannywood a cikinsa shine mutane sun dade basu ga wannan …

Read more »

Bidiyo : Ina Yan Bidi'ar Nijeriya Ku saurara kuji Sabon Qalubali D Sheikh Kabiru Gombe Yayi Muku

Sheikh Kabiru Haruna Gombe yayi wani sabon kira ga yan bidi'ar Nijeriya akan irin yadda suke taɓargazarsu na bidi'a to yau kam mallam yayi mai zafi sai ku saurara kuji da irin wannan malam ya ƙalubal…

Read more »

Ina Da Tabbacin Mutane Da Yawa sun Shiryu Saboda Kallon Fina Finanmu - Teema Makamashi
Ina Da Tabbacin Mutane Da Yawa sun Shiryu Saboda Kallon Fina Finanmu - Teema Makamashi

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Teema Makamashi ta bayyana cewa ta san mutane da dama masu aikata laifukan sata da karuwanci da suka shiryu ta dalilin kallon fina-finan Hausa. Jaruma Teema M…

Read more »

HADIN NI'IMA
HADIN NI'IMA

                          Wannan hadin shima ba a barshi a baya ba, zan iya cewa duk yafi sauran ma. Yana matukar gyara fata da laushi da kyau da kuma haske. Yadda za ayi amfani dasu: A samu ayaba gu…

Read more »

Harkar Fim A Yanzu Babu Tsafta A Cikin Ta - Jaruma Amina Abubakar
Harkar Fim A Yanzu Babu Tsafta A Cikin Ta - Jaruma Amina Abubakar

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Tsohuwar jaruma wadda ta dade ana damawa da ita a cikin masana'antar finafinai ta K…

Read more »
 
Top