Buhari Ya Bukaci Majalisa Ta Bashi Damar Karbo Bashi
Buhari Ya Bukaci Majalisa Ta Bashi Damar Karbo Bashi

Shugaba Muhammadu Biuhari ya nemi Majalisar Tarayya ta sake dubawa tare da sahhale kudirin neman bashin da ya aika wa majalisa ta takwas mai suna 2016-2018 External Borrowing Plan,bbchausa na ruwaito…

Read more »

[VIDEO + AUDIO] Hamisu Breaker - So Dangin Mutuwa

Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren wakoki a yau ma nazo muku da sabuwa fasihin mawakin nan wato Hamisu Breaker mai Shimfidar fuska Da ƙasata a yau ma yazo muku da Wata sabuwa waka   So Dangin Mut…

Read more »

Dalilin Da Yasa Na Daina Harka Fim - Jaruma Samira Saje
Dalilin Da Yasa Na Daina Harka Fim - Jaruma Samira Saje

Daya daga cikin matasan jarumai a masana’antar Kannywood, Rukayya Sulaiman Saje ta bayyana dailinta na barin masana’antar - Jarumar ta bude katafaren shagonta na siyar da kayan sawa, kwalliya, gyaran…

Read more »

Bidiyo : Kalli Bidiyon Adam A Zango Yayi Martani Mai Zafi Kan Masu Zagin Jaruma Empire

Jarumi adam a zango ya fito yana cewa shi duk Wanda yayi masa bakar magana ko akasin hakan bazai sake magana ba sai dai mutane suyi masa martani. Amma akan wannan jaruma shine ya fito yayiwa masu zag…

Read more »

Bidiyo: Dandazon Jaruman Kannywood sun kaiwa Tsohon Jarumi kuma Uba A Masana'antar Dauda Galadanci ziyara

A madadin Jaruman Kannywood sunkaiwa jarumi ko ince uba a masana'antar wanda yanzu tsofa yayi nisa shekaru sun tafi da yawa. Shine sunka ji domin dubashi da kuma bashi abinda ya sawaka. Ga bidiyon na…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Harkar waka Ba'a samu Wani Ci Gaba Ba - Mahmoud Nagudu
Harkar waka Ba'a samu Wani Ci Gaba Ba - Mahmoud Nagudu

Bayan tsahon lokaci ba tare da masoya sun ji muryar mawaki Mahmoud Nagudu ba, wanda ya kasan ce daya da ga fitattun mawakan da su ka shahara kamar shekaru goma da suka gabata, wanda a wancan lokacin …

Read more »

Gasa! samun Naira 3M- 1M Daga Hukumar Sadarwa Ta NCC( karanta Yadda abun Yake)
Gasa! samun Naira 3M- 1M Daga Hukumar Sadarwa Ta NCC( karanta Yadda abun Yake)

Hukumar kula da harkokin sadarwa na kasa, NCC ta sanya gasa a bangaren kirkira ta fuskar fasahar sadarwa. Wannan gasa dai shigarsa kyauta wanda aka bude tun daga ranar 14 ga watan Nuwamba za kuma a r…

Read more »

Ba wacce Iyayenta Zasu Yadda Ta Shiga Harkar Fim ,Nima Na samu Matsala A Gidanmu Lokacin Dana Shigo - Hafsat Barauniya
Ba wacce Iyayenta Zasu Yadda Ta Shiga Harkar Fim ,Nima Na samu Matsala A Gidanmu Lokacin Dana Shigo - Hafsat Barauniya

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jaruma a cikin masana'antar finafinai ta kannywood Hafsat Idris wadda a …

Read more »

Yadda Gasar Dj Ab Da Bush Kiddo Na Kasance Na Rap

A satin nan zamu ce fitaccen jarumin wasan barkwanci Bush Kiddo yayi magana a shafinsa na twitter cewa yana so yayi gasa da dj ab na rap din waka ba tare da kida ba. Nan ba da jimawa ba shi kuma shah…

Read more »

KO 'YAR GWAL SAI HAKA: Wa Zai Biya Naira Dubu Goma Domin Jin Tarihin Zahra Buhari?
KO 'YAR GWAL SAI HAKA: Wa Zai Biya Naira Dubu Goma Domin Jin Tarihin Zahra Buhari?

Daga Datty Assalafiy Wai Zahra Buhari za ta shirya wani taro a Abuja na wayar da kai da fadin tarihin rayuwarta,  kudin shiga dakin taron naira dubu goma (10,000), taron zai gudana ranar Asabar mai z…

Read more »

[VIDEO + AUDIO] Hamisu Breaker - Karshen Kauna

Albishirinku yan ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa wakar matashin mawakin nan Hamisu Breaker mai suna " Karshen kauna" wanda ya hwa bidiyon ta shida Rakiya musa wanda anka fi sani da…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Duk Macen Da Tace Fim Yafi Aure Tana Cikin Wahala - Halima Atete
Duk Macen Da Tace Fim Yafi Aure Tana Cikin Wahala - Halima Atete

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano An dade ba a ganin jaruma Halima Yusif Atete a cikin harkar fim, duk da kasancewar …

Read more »

Ina Maza Masu Kwadayin Auren Mata Masu Kudi?
Ina Maza Masu Kwadayin Auren Mata Masu Kudi?

Bambamcin Dake Tsakanin Soyayya Da Mace Mai Kudi Da Auren Mace Mai Kudi Idan Kana Soyayya Da Mace Mai kudi bata son barinka babu kudi a tare dakai.  Idan kana auren mace mai kudi bata son ganinka da …

Read more »
 
Top