Jarumi adam a zango ya fito yana cewa shi duk Wanda yayi masa bakar magana ko akasin hakan bazai sake magana ba sai dai mutane suyi masa martani.

Amma akan wannan jaruma shine ya fito yayiwa masu zagin jaruma empire fada.

Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top