Hukumar kula da harkokin sadarwa na kasa, NCC ta sanya gasa a bangaren kirkira ta fuskar fasahar sadarwa.

Wannan gasa dai shigarsa kyauta wanda aka bude tun daga ranar 14 ga watan Nuwamba za kuma a rufe ranar 1ga watan Disamba 2019.
Ga masu sha'awa su shiga wannan links don yin rijista


Daga karshen wannan gasa akwai kyaututtuka kamar haka
1st   =Naira Milyan 3
2nd  =Naira Milyan 2
3rd   =Naira Milyan 1

Za a bayar da kyaututtukan ne a ranakun 17 zuwa 19 na watan Disamba 2019 a Lagos.
Allah ya bai wa mai rabo sa'a.



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top