Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Adamu Zango ya bayyana cewa ya kauracewa jihar Kano da zama zuwa jihar Kaduna, har sai zuwa nan gaba. Jarumin ya bayyana hakan n…
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Adamu Zango ya bayyana cewa ya kauracewa jihar Kano da zama zuwa jihar Kaduna, har sai zuwa nan gaba. Jarumin ya bayyana hakan n…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jaruma Fatima Sadisu wadda aka fi sani da Fati K K, ta bayyana cewa ta d…
Kaushin fata abu ne wanda ke addabar fatar mutum musamman a lokacin sanyi. Akwai ababen da ke sanya kaushin fata kamar yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi. Akwai nau’o’in m…
Wakar mai tafiya waka ce wadda Hamisu Breaker yayi da dadewa amma a shekaranjiya ne ya fitar da bidiyon wannan wakar wanda ya yayi tare Rakiya Musa wanda anka fi sani da Aisha Humaira wanda ta haskak…
Wannnan wata sabuwa waka ce mai suna "SAHIBATA" wanda fasihin mawakin nan mai suna Garzali Miko yayi wanda da kaji ta zaku ya yaba masa akan wannan waka. Garzali Miko mai wakar hadizatou da So na A…
Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, kuma tsohuwar mai baiwa gwamnan Kano shawara kan harkokin mata, Rashida Adamu Mai Sa'a ta kasance mai tausayi da jin kan al'umma mabukata. Inda take shiga lungunu …
Jaruma Fatima Abdullahi wanda anka fi sani da fati washa na kashen mako. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
- Masana kiwon lafiya sun bukaci jama’a da su yawaita cin ganyen gwaza - Yana dauke da sinadarai masu matukar amfani ga jikin dan Adam tare da bada kariya - Ana iya sarrafa ganyen gwaza kamar saur…
EFCC ta gano yadda ‘yan majalisar Kwara suka raba kudaden shiga N5bn Ofishin yanki na Ilorin na Hukumar Yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ya gano yadda wasu tsoffin mambobin majalisar d…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Jarumar finafinai a masana'antar kannywood, da kuma Nollywood Hajara Isah Jalingo, …
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…
Man kadanya na da matukar amfani a fata domin yana dauke da sinadarai da dama har da sinadarin bitamin A da E. Wannan man na magance kurajen fuska da gautsin fata da kodewar fuska da kuma kyasbi. Amf…
Wani sabon shiri na BBC Hausa da zai dinga kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na biyu, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa a Najeriya R…