Maulidi Bidi'a Ne Inji Shehu Uthman Dan Fodiyo - Dr. Jalo Jalingo
Maulidi Bidi'a Ne Inji Shehu Uthman Dan Fodiyo - Dr. Jalo Jalingo

 Dr. Ibrahim Jalo Jalingo yace: Babban Malami kuma Mujaddidin Musulunci Sheikh Uthman Dan Fodiyo ya ce: Maulidi bidi'a ce abar kyama.  Shehu ya rubuta cikin  littafinsa mai suna: Ihyaa'us Sunnah Wa I…

Read more »

Babbar Matsalar Da Nakr Fuskanta Wajen Tallafawa Mabukata - Mansurah Isah
Babbar Matsalar Da Nakr Fuskanta Wajen Tallafawa Mabukata - Mansurah Isah

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Shugabar Gidauniyar tallafa wa mabukata da marassa lafiya, wato Today's life Founda…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Zaku iya auren 'ya'yan da ku ka haifa ba ta hanyar aure ba - Babban Malamin Islama
Zaku iya auren 'ya'yan da ku ka haifa ba ta hanyar aure ba - Babban Malamin Islama

Shafinmu ya samu wannan bayyani daga shafin Dokin Karfe a facebook. Shahararren Malamin addinin Islama da yake koyarwa a Jami'ar Al-Azhar dake kasar Egypt ya bayar da fatawar cewar ya halasta ga maza…

Read more »

Harkar Fim Na Kunshe Da Mahassada A Cikin Ta ~Jaruma Masa'uda 'yar Agadas.Zuby
Harkar Fim Na Kunshe Da Mahassada A Cikin Ta ~Jaruma Masa'uda 'yar Agadas.Zuby

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jaruma Masa'uda' Yar Agadas wadda aka fi sani da Zuby a cikin shirin Dad…

Read more »

Ma'aurata : Sunnoni 20 Na Soyayyar Aure
Ma'aurata : Sunnoni 20 Na Soyayyar Aure

Na daya (1) Yin  murmushi idan ka  kalli fuskar matarka. Manzon Allah (saw) yace murmushinka a fuskar Dan uwanka sadaka ne. Tirmiziy Na biyu (2) Sunbatar mace idan zaka fita (kiss). Nana Aisha tace M…

Read more »

Daina Ganin Zainab Indomie Da Aka Yi A Fim, Wane Darasi 'Yan Kannywood Sunka Tsinta?
Daina Ganin Zainab Indomie Da Aka Yi A Fim, Wane Darasi 'Yan Kannywood Sunka Tsinta?

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Tsawon lokacin da aka shafe ba a ganin fitacciyar jaruma Zainab Indomie ya sanya mu…

Read more »

Za mu Yi kokarin dawo Da kimar masana`antar Fim- Dakta Ahmad Sarari
Za mu Yi kokarin dawo Da kimar masana`antar Fim- Dakta Ahmad Sarari

Shafin Northflix ya wallafa,Sabon shugaban kungiyar kwararru ta masu shirya fim ta kasa MOPPAN Dakta Ahmad Sarari ya bayyana kokarin sa na dukufa wajen dawo da kima da kuma darajar masana'antar Kanny…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Hassana Muhammad

Jaruma hassana Muhammad tana daga cikin jarumai kannywood wanda sunka shahara wajen fitowa a fina finai da kuma wakokin hausa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

💗💗MATA YAN DUNIYA SUNKI AURE DAN GUDUN BIYAYYA GA MIJI💗💗
💗💗MATA YAN DUNIYA SUNKI AURE DAN GUDUN BIYAYYA GA MIJI💗💗

https://ift.tt/2Z3pfZw Ya zama dole mace ta yarda mijin ta shi ne shugaba a kan ta, ko da kuwa ta girme shi da shekaru, ko ta fi shi kudi, ko ilimi, ko matsayi, ko karfi kodai wani abu na rayuwa. Ki …

Read more »

Ba zai yiwu ba - Kamfanonin sadarwa sun mayarwa minista Pantami martani kan Rage kudin Data
Ba zai yiwu ba - Kamfanonin sadarwa sun mayarwa minista Pantami martani kan Rage kudin Data

Kamfanonin sadarwan Najeriya sun yi ca akan kiran ministan sadarwa, Dakta Isa Ali Pantami, cewa a rage kudin Data cikin kwanaki biyar masu zuwa saboda ya yi tsada da yawa. Kamfanonin sun bayyana cewa…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A Kasar London Wajen shakatawa

Wannan duk suna daga cikin Zafaffan Hotunan Fati washa a kasar Lodon wajen Shakatawa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Cikinmu Ya Duri Ruwa Don Tsoron Rushewar Kannywood - Falalu Dorayi
Cikinmu Ya Duri Ruwa Don Tsoron Rushewar Kannywood - Falalu Dorayi

Masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood a Najeriya na fuskantar barazanar durkushewa kamar yadda masu sharhi kan al'amura suke cewa. Masana'antar dai na fuskantar matsaloli da suka hada da satar f…

Read more »

“Baban Ka Ne Yaci mu” Martanin Hadiza Gabon Da Wani Yace ko Wanka Janaba Basuyi Ba Suka Dauki Hoto
“Baban Ka Ne Yaci mu” Martanin Hadiza Gabon Da Wani Yace ko Wanka Janaba Basuyi Ba Suka Dauki Hoto

“Baban Ka Ne Yaci mu” Martanin Hadiza Gabon Da Wani Yace ko Wanka Janaba Basuyi Ba Suka Dauki Hoto Martani Mai Zafi Da Hadiza Gabon Da Tayiwa Wani Da Yace ko Wanka Janaba Basuyi Ba Sunka Dauki wannan …

Read more »

Mafi Yawan Mazan Da Suke Son Mu Mayaudare ne, Da Mummunar Manufa Suke Zuwa ~ Jaruma Maimuna Muh'd
Mafi Yawan Mazan Da Suke Son Mu Mayaudare ne, Da Mummunar Manufa Suke Zuwa ~ Jaruma Maimuna Muh'd

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jarumar finafinan Hausa ta kannywood, Maimuna Muhammad, ta bayyana mafi …

Read more »
 
Top