Ban Iya Magana Da Harshen Hausa sosai Ba - Zahra Buhari
Ban Iya Magana Da Harshen Hausa sosai Ba - Zahra Buhari

'Yar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Zahra Buhari a ranar Juma'a ta bawa al'umma mamaki yayin wani taro da BBC Hausa ta shirya inda ta bayyana cewa ba ta iya magana da harshen Hausa sosai ba duk da c…

Read more »

Kawar da warin jiki da sirrika 8 na lemun tsami ga lafiyar dan Adam
Kawar da warin jiki da sirrika 8 na lemun tsami ga lafiyar dan Adam

 Hanyoyin amfani da ruwan lemun tsami ya ke inganta kiwon lafiyar dan Adam Ga masu neman hanya mafi sauki don inganta rayuwar su da kuma lafiyar su fiye da komai, shan ruwan lemun tsami a farkon kowa…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Bidiyo: kalli Bidiyon Sadaka da Dukiyar Haram!! mallam Ya Kamfatawa Adam a zango Habaici Bayan Yayi Kyautar Miliyan 46

Wannan wani bidiyo ne da shafin Hausaloaded yayi kicibis da shi a shafin Youtube mai suna "idongari Tv" wanda da shine muma muka kawo muku . Bazamu tsaya wani bayyani ba akan wannan bidiyo saboda mun…

Read more »

Bidiyo : Daga Karshe cikin fushi Sheikh Abdallah G/kaya Yayi Martani Mai zafi Kan Yaranda Anka sace A kano

Wannan abin haushi da bakin ciki ne a samu yara yan ƙanana masu shekaru da basu wuce sheka takwas ba a chanza musu Addini. Wannan shine babban abin bakin ciki wanda Musulmi zasuyi Allah wadai da irin…

Read more »

Dalilin da Ya Sa Ake Barin Kannywood A Baya- Yakubu Muhammad
Dalilin da Ya Sa Ake Barin Kannywood A Baya- Yakubu Muhammad

Jarumi kuma mawaki Yakubu Muhammad ya bayyana dalilan da ya ke gani su suka sa a ke barin masana’antar Kannywood a baya a wata hira da suka yi da wakilan BBC akan wasu cecekuce da rade-radin cewa  ma…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Martani Mai Hikima Akan Miliyan 46 Da Adam a zango Ya baiwa Yara Marayu - Abdulamart Mai Kwashewa
Martani Mai Hikima Akan Miliyan 46 Da Adam a zango Ya baiwa Yara Marayu - Abdulamart Mai Kwashewa

Martanin Abdulamart mai Kwashewa kenan da yayi akan taimakon da yayi wanda a cikin jawabinsa yayi nuna ya wadanda na nuna hassada da wannan alkhairi da jarumin yayi. Ga abinda wannan daraktan ko furo…

Read more »

Yadda Iyaye Ke Haddasa Mutuwar Auren ‘Ya’yansu Da Kansu
Yadda Iyaye Ke Haddasa Mutuwar Auren ‘Ya’yansu Da Kansu

Leadership hausa kowace uwa ta gari shi ne, ta ga cewa ta aurar da diyarta, sannan ta samu zaman aure na jin dadi da kuma kwanciyar hankali, don haka ne ma iyaye suke maida hankali wajen ganin sun au…

Read more »

Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam a zango Tayi Martani Akan Miliyan 46 Da Baiwa Yara Marayu
Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam a zango Tayi Martani Akan Miliyan 46 Da Baiwa Yara Marayu

Alhamdulillahi wannan shine martanin jaruma maryam ab yola akan biyan kudin da wannan jarumi adam a zango yayi wanda wannan nuni ne ga Masu karyata abun ko hassada yana da kyau kuyi karatun tanatsu. …

Read more »

Sarkin Waka Nazir M Ahmad Yayi Nashi Martani Akan miliyan 46 Da Adam a zango Ya Dauki karatun marayu
Sarkin Waka Nazir M Ahmad Yayi Nashi Martani Akan miliyan 46 Da Adam a zango Ya Dauki karatun marayu

Masha Allah suma da daga cikin jarumai sun fara tofah Albarkacin bakinsu wanda kuma sunyi shiru kamar an shuka dussa. Wannan posting da sarkin waka nazir m ahmad yayi yayi matuƙar daukar hankalin mut…

Read more »

Har A Gaban Allah Ina Da Dalilan Da Ya Sa Na Ce A Zabe Ganduje, Cewar Sheik Kabiru Gombe (karanta)
Har A Gaban Allah Ina Da Dalilan Da Ya Sa Na Ce A Zabe Ganduje, Cewar Sheik Kabiru Gombe (karanta)

Daga Bashir Abdullahi El-bash "Allah ya sani, da Allah zai tambayen mai ya sa ka ce musu su zaɓi Ganduje? Wallahi akwai dalilan da na dogara da su, kuma ina sa ran Allah ya yarda da su". "Kwanaki ya …

Read more »

Bidiyo : Mustapha Nabraska Yayi Martani Akan Kudin Da Adam A zango ya Bayar Inda Ya Ragarggaji Wani

Wannan wani sabon bidiyo ne da jaruma Mustapha Nabraska yayi inda yake kiran wani da Luwai. Wanda a gaskiya wannan ragarggazar tayi matukar daukar hankalin mutane. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga …

Read more »

Bidiyo: Daga Bakin Shugaban Makaranta: Gaakiyar magana Akan Miliyan 46 Da Adam A zango Ya Biyawa Yara Marayu

Masha Allah a yau shafinmu na Hausaloaded blog ya samu muku bidiyon makarantar Shugaban makarantar da Adam a zango ya biya zunzurutun kudi miliyan 46 ga yara marayu . Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Da…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »
 
Top