April 14, 2025 05:36:14 AM Menu

Har A Gaban Allah Ina Da Dalilan Da Ya Sa Na Ce A Zabe Ganduje, Cewar Sheik Kabiru Gombe (karanta)
Har A Gaban Allah Ina Da Dalilan Da Ya Sa Na Ce A Zabe Ganduje, Cewar Sheik Kabiru Gombe (karanta)

Daga Bashir Abdullahi El-bash "Allah ya sani, da Allah zai tambayen mai ya sa ka ce musu su zaɓi Ganduje? Wallahi akwai dalilan da na dogara da su, kuma ina sa ran Allah ya yarda da su". "Kwanaki ya …

Read more »

Bidiyo : Mustapha Nabraska Yayi Martani Akan Kudin Da Adam A zango ya Bayar Inda Ya Ragarggaji Wani

Wannan wani sabon bidiyo ne da jaruma Mustapha Nabraska yayi inda yake kiran wani da Luwai. Wanda a gaskiya wannan ragarggazar tayi matukar daukar hankalin mutane. Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Daga …

Read more »

Bidiyo: Daga Bakin Shugaban Makaranta: Gaakiyar magana Akan Miliyan 46 Da Adam A zango Ya Biyawa Yara Marayu

Masha Allah a yau shafinmu na Hausaloaded blog ya samu muku bidiyon makarantar Shugaban makarantar da Adam a zango ya biya zunzurutun kudi miliyan 46 ga yara marayu . Ga bidiyon nan kasa Mun Dauko Da…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

NEXT LEVEL: Yan Najeriya zasu ci Gaba Daji a jikinsu Domin Gwamnati ta Samu kudaden shiga – Inji Ministar kudi Zainab Ahmed
NEXT LEVEL: Yan Najeriya zasu ci Gaba Daji a jikinsu Domin Gwamnati ta Samu kudaden shiga – Inji Ministar kudi Zainab Ahmed

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta nuna cewa ta na cigaba da harin wasu sababbin dabarun samun kudi domin aiwatar da ayyukan da ke cikin kasafin kudin 2020 da ake harin batar da tiriliyan 10. A jiya, gwa…

Read more »

Tsimin Amare ( Amarya)
Tsimin Amare ( Amarya)

Abinda Za a Nema 1. Dabino 2. Kwakwa (coconut) 3. Nonon Rakumi 4. Zuma YADDA ZAKI HADA. Da farko zaki cire kwallon dake cikin dabino,sai ki kawo kawar ki bayan kin bare bawon ta ki samu ruwa kadan ki…

Read more »

Ma'aurata : Yadda Zaki Gane Infection Tareda Maganinsa
Ma'aurata : Yadda Zaki Gane Infection Tareda Maganinsa

Ai Sharin Dan Allah Wannan Matasala ta Infection tazama ruwan dare gama duniya atsakani ma aurata,  Mata nafama da ita maza ma na fama da ita,  wasu ma auranta a jikin junansu suka dauka,  wasu matan…

Read more »

Mutanen banza da azzalumai ke kawo rikici a Kannywood – Sunusi Oscar
Mutanen banza da azzalumai ke kawo rikici a Kannywood – Sunusi Oscar

Shafin aminiyahausa ya wallafa.  A tsakiya Darakta Sunusi Oscar da jarumi Garzali Miko a dama da Alhaji Sheshe Sunusi Oscar 442 fitaccen darakta ne da ke jan zarensa a Kannywood, musamman yadda masu …

Read more »

Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi
Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi

Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi A yau …

Read more »

Bidiyo:Adam A Zango Ya Fara samun Sakon Albarka Daga Manya Manya Malamai Akan Abinda Yayi Na Daukar Nauyin Karatun Marayu

Masha Allah wannan abu gaskiya yayi kokari matuka irin yadda wannan jarumi yayi akan daukar nauyin matakin karatun yara marayu da yayi. Kuma a makarantar da ya dace, wanda tayi suna sosai wajen kulaw…

Read more »

DA DUMIDUMINSA Gwamnatin Tarayya Ta Canja Wa Ma'aikatar Sheik Pantami Suna
DA DUMIDUMINSA Gwamnatin Tarayya Ta Canja Wa Ma'aikatar Sheik Pantami Suna

 Daga Comr Abba Sani Pantami Gwamnatin tarayya ta amince da canjawa mai'aikatar sadarwa wato 'Ministry of Communications' suna zuwa 'Ministry of Communications and Digital Economy' wata ma'aikatar sa…

Read more »

KOYI DA KWANKWASO : Adam A. Zango Ya Dauki Nauyin Karatun Yara Guda 101 A Zuwa Makarantar 'Ya'yan Gata

Masha Allah a yau mun samu Labarin irin taimakon da wannan jarumi da yayi. Wannan aiki yayi koyi da babban dan siyasar jahar Kano wato Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso wanda kowa ya gani cewa ya dauki 'ya'y…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Daukaka Ta Zo Mun Lokacin Da Ban Zata Ba - Amal Umar
Daukaka Ta Zo Mun Lokacin Da Ban Zata Ba - Amal Umar

Daya daga cikin Jaruman Kannywood mata masu kana nun shekaru wadda tauraruwar ta ke kan haskawa a yanzu, mai Suna Amal Umar ta bayyana mana cewa daukakar da take kan samu a yanzu ta zo mata ne a loka…

Read more »
 
Top