© Sirrinrikemiji …

Read more »

Ma'aurata : Maganin Ni'ima Ga Mata

 Ai Sharin Dan Allah ABUNDA ZA'A NEMA. 1. Dabinu mai kyau 2. Kirfa(Cinnamon) 3. Bushasshiyar Citta(dry Ginger) 4. Zuma mai kyau. YADDA ZAA HADA. Da farko za'ai blending din dabinon da ruwa kadan a zu…

Read more »

Mata ta bukaci kotu ta raba aurenta da mijinta saboda yana da babbar Al'aura

Wani labari ya bayyana inda aka ruwaito wata takardar kotun jihar Zamfara da wata mata ta bukaci a raba aurenta da mijinta saboda yana da babbar mazakuta kuma yana cuta mata wajan saduwa kuma ba zata…

Read more »

Video : Kalli Musanyar Wuta Tsakanin Yan Shi'a Da Jami'an Tsaro A Abuja Jiya

Kamar yadda kuke ji a labarai irin artabun da jami'an tsaro da yan shi'a shi yi a garin abuja wanda har yakai ga sanadiyar mutuws Dcp a karakashin Jami'an tsaro na dan sanda. Ga dai wani bidiyo nan k…

Read more »

Dalilin da yasa ba'a saki El-Zakzaky ba - Fadar shugaban kasa
Dalilin da yasa ba'a saki El-Zakzaky ba - Fadar shugaban kasa

Mai magana da yawun shugaban kasa, Mista Femi Adesina, ya dalilin da sanya gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta ki bin umurnin kotun da Alkali Gabriel Kolawale ya bada na sakin shugaban kungiyar mab…

Read more »

INKIKA GA BAKYA JIN DADIN RAYUWAR AURE TOH KI BINKICI KANKI KEMA
INKIKA GA BAKYA JIN DADIN RAYUWAR AURE TOH KI BINKICI KANKI KEMA

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻 Yar uwa idan kinason kiji dadin aure ki dena kallon rayuwar gidan wasu, kece zaki sauko kasa daidai da karfin mijinki ku gina rayuwa bisa gaskya da amana. Babban makamin …

Read more »

Yanzu-yanzu: Buhari aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa
Yanzu-yanzu: Buhari aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa

Labarin da ke shigowa daga majalisar dattawa da duminsa na nuna cewa shugaba Buhari ya aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa domin tantancesu kafin tabbatar da su. Abia - Chkuwuw Ogar Adamawa -…

Read more »

Jerin ministoci 10 da suka samu dawowa majalisar Buhari
Jerin ministoci 10 da suka samu dawowa majalisar Buhari

Bayan dogon jira da zuba idanu da yan Najeriya suka yi wajen so ganin wadanda za su kafa majalisar dhugaban kasa Muhammadu Buhari na biyu, a yau Talata, 23 ga watan Yuli, Shugaban kasar ya tura sunay…

Read more »

Da duminsa: Buhari ya zabi Sheik Isa Ali Fantami minista
Da duminsa: Buhari ya zabi Sheik Isa Ali Fantami minista

Yayinda shugaba Muhammadu Buhari ya aika sunayen ministocin da yake niyyar aiki da su a wa'adinsa na biyu, an samu sunan babban shehin Malamin addini, Sheik Dakta Isa Ibrahim Ali Fantami, matsayin mi…

Read more »

Amfani Da Lalle wajen Gyaran Jiki
Amfani Da Lalle wajen Gyaran Jiki

Menene Amfanin Lallai? In nace lalle wasu zasu dauka zanen henna ake nufi ko, to lalle dai na gargajiya wanda muka rabu da yinsa yanzu shi ake magana akai. 1)-Na farko dai lalle Kariya ce daga sihiri…

Read more »

Buhari na shirin bayyana Ƙungiyar Shi’ah Haramtaccen Ƙungiya a Najeriya

Premium Times Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kammala shiri tsaf don bayyana ƙungiyar IMN, Shi’a a matsayin haramtacciyar ƙungiya a ƙasarnan. Hakan ya biyo bayan bayanan kud-da-kud ne da PREMIUM TI…

Read more »

Masha Allah : Kungiyar Northern Hibiscuss Sun Taimakawa Sani Moda Da Zunzurtun Kudi ₦850, 000

A jiya ne munka samu labarin cewa kungiyar nan mai taimakon jama'a a arewacin Nijeriya taikai na nata taimako ga jarumin shirya finafinai na hausa wato sani moda da gudumuwa Zunzurtun kudi har ₦850,0…

Read more »

Ashe Sojan Da Ya Tsinci Dala Dubu 37 ₦15M A Filin Jirgin Saman Kano Ya Mayarwa Mai Shi Tsohon Dan Agajin Izala Ne?

Ustaz Bashir Umar dan agajin Maiha jihar Adamawa JIBWIS NHQ JOS, wanda ya tsinci kudi £37,00) kimanin naira miliyan shabiyar da dubu hamsin da tara (15,059,00) a filin jirgin saman Kano kuma ya mayar…

Read more »

Kalli Hotunan Jaruma Sapina Maru Da Sunka jawo Cece kuce Ita Da Masoyanta (karanta)

Wannan wasu sababbin hotunan ne da jaruma sapina maru da sunka jawo cece kuce wanda har har yakai tana mayar da martani irin yadda ankayi ma ta chas Ga martanin mutane: ©HausaLoaded …

Read more »

Abba Gida Gida ya gabatar da shaidu 241 a kan Ganduje
Abba Gida Gida ya gabatar da shaidu 241 a kan Ganduje

A ranar Litinin, 22 ga watan Yuli, ne jam'iyyar PDP da dan takarar ta na gwamna a jihar Kano, Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida), suka gabatar da shaidu 241 a gaban kotun sauraron korafin zaben gwamna…

Read more »
 
Top