Wata sabuwa: An bankado yadda Sarki Sanusi ya karkatar da naira biliyan 3.4 na masarautar Kano
Wata sabuwa: An bankado yadda Sarki Sanusi ya karkatar da naira biliyan 3.4 na masarautar Kano

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta bayyana cewa duk kurarin da Sarki sanusi yake yi soki burutsu ne - Ta ce za ta cigaba da binciken shi har sai lokacin da ta samo gaskiyar abinda …

Read more »

Tsohuwar matar Adam A. Zango 'yar kasar Kamaru Ta Yi Aure
Tsohuwar matar Adam A. Zango 'yar kasar Kamaru Ta Yi Aure

Rahotanni sun bayyana cewa tsohuwar matar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango wadda ya auro daga kasar Kamaru ta sake yin aure inda ta auri wani janar din soja. Rahoton da Kannywood …

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Fati Muhammad Na yiwa Al'ummar Musulmi Duniya Barka da Juma'ah

Wannan dai hotunan da jaruma fati Muhammad ne na fitar na yiwa al'ummar musulmi duniya murna da wannan babba rana kamar haka Alhamdulillah jumma at Kareem allah ya nunamana Albarkacin wannan ranar ma…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Yola Nas Tsohuwar mata Adam A Zango Yar Kwalisa

Wannan itace jaruma maryam yola wadda ta haskakaka a fim din nas tare da jarumi adam a zango kuma tsohuwar matarsa. ©HausaLoaded …

Read more »

Sani Danja ya Bude Gidan Daukar Hoto A Garin Kano
Sani Danja ya Bude Gidan Daukar Hoto A Garin Kano

Shahararren jarumin Kannywood, Sani Danja, ya bude wani kayataccen gidan daukar a birnin Kano mai suna Celebrity Photos. Gidan hoton ya kasance na zamani, wanda zai bai wa ’yan birni da fitattun mata…

Read more »

Kunaji Fa Gwgwaggwon Biri Ake Zargi Da Sace Milyan Goma A Gidan Zoo Na Kano...
Kunaji Fa Gwgwaggwon Biri Ake Zargi Da Sace Milyan Goma A Gidan Zoo Na Kano...

Gidan Rediyon Freedon na Kano a daren nan, ya cigaba da bincike kan yadda aka yi naira miliyan goma cinikin da aka yi na Gidan Zoo na Kano a lokacin Sallah suka yi batan dabo. Wasu jamiái sun ce suna…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi A Ƙasar Dubai wajen Shaƙatawa

Wannan wasy hotuna ne wanda nafisa Abdullahi ta fitar a cikin Hilton dubai hotel city wanda sunka dauki yan kallo a duniyar instagram. ©HausaLoaded …

Read more »

AUDIO : Nazir M Ahmad - Mata Ai Kidan Tabare (sabuwa wakar sarkin kano)
AUDIO : Nazir M Ahmad - Mata Ai Kidan Tabare (sabuwa wakar sarkin kano)

Assalamu alaikum warahamatullah a yau nazo muku da sabuwa wakar sarkin wakar sarkin kano mai taken "Mata ai kidan tabare". Ita dai wannan waka gaskiya kuyi hakuri bazamu kawo muku baitocin ta ba sabo…

Read more »

Saura Kadan Na Auri Nafisa Abdullahi Da Fati Washa Inji Adam A. Zango
Saura Kadan Na Auri Nafisa Abdullahi Da Fati Washa Inji Adam A. Zango

Saura kadan Na Auri Nafisa Abdullahi da Fati Washa Inji Adam A. Zango A wata hira da yayi da BBC, tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki,Adam A. Zango ya bayyana yanda yayi soyayya da abokan aikinshi,…

Read more »

VIDEO: Kalli illar barin budurwa acikin daki ita kadai kalli videon Wata Bazazzagiya (Fitsara Zalla)
VIDEO: Kalli illar barin budurwa acikin daki ita kadai kalli videon Wata Bazazzagiya (Fitsara Zalla)

Kalli illar barin buurwa acikin daki ita kadai kalli videon kaga dalili shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now …

Read more »

VIDEO: Kakanmu Ne Yake Hawa Kanmu Yana Sukuwa - Cewar Wata Yarinya Yar Shekara 7 (Kai Duniya!!)
VIDEO: Kakanmu Ne Yake Hawa Kanmu Yana Sukuwa - Cewar Wata Yarinya Yar Shekara 7 (Kai Duniya!!)

Kakanmu Ne Yake Hawa Kanmu Yana Sukuwa 🤔 Cewar Wata Yar Shekara 7 🙆‍♀️ : Subhanallah shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Teema Makashi Yar kwalisa

Wannan sune sabuwa hotunan jaruma teema makashi da ta fitar da su  shafinta na instagram. ©HausaLoaded …

Read more »

Duk Wanda Ya Sa Hannu A Dokar Wa’azi Ya Yi Ridda – Dr Ahmad Gumi
Duk Wanda Ya Sa Hannu A Dokar Wa’azi Ya Yi Ridda – Dr Ahmad Gumi

Sheikh Gumi yace ” ba dai dai bane gwamnati ta kirkiro doka akan gyare gyare kan addini ba tare da an zauna da Malamai masu ruwa da tsaki daga ko wani bangare ba, wato Malaman Musulunci da na Kirista…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Bilkisu Abdullahi Yar Kwalisa

A yau itama Bilkisu Abdullahi ya fitar da sababin hotunanta wanda kuma kwaliyar tayi tayi kyau dosai, shiyasa munka kawo muku su. ©HausaLoaded …

Read more »

MATSALA SOYAYYA
MATSALA SOYAYYA

Akwai wani zance da mutane ke yi game da soyayya. Wannan zancen bai wuce cewan, wai soyayya KARYA NE, ko kuma cewan wai YANA KAREWA. Eh...tabbas soyayya karya ne...idan ba DA GASKE a keyin shi ba? Ku…

Read more »
 
Top