AMFANIN GANYEN/GARIN MAGARYA.
AMFANIN GANYEN/GARIN MAGARYA.

Bismillahi wassalatu wassalam ala rasulillah s.a.w. Itaciyar magarya wadda akafisani da (Assidir) a larabce itaciyace mai albarka da daddeden tarihi, Tunkafin zuwan musulinci ana amfani dashi kuma ba…

Read more »

Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24 Ko A Wanne Hali
Kotu Ta Bada Umarnin A Kamo Hadiza Gabon Cikin Awanni 24 Ko A Wanne Hali

RIKOCI TSAKANIN GABON DA NABRASKA Wata Kotun Majistari da ke...... Karanta Cikakken Abinda Yafarau Anan... shiga kan wannan bulun rubutun dake kasa domin jin cikakken abinda ya faru. Kotu Ta Bada Uma…

RIKOCI TSAKANIN GABON DA NABRASKA Wata Kotun Majistari da ke zama a Birnin Kano, karkashin jagorancin Alkali Muntari Gambo Dandago, ta umurci Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kano da ya kamo mata Jaruma…

Read more »

Caccakar masu bayar da abincin Azumi suna daukar hoto su yada: Bada Hadiza Gabon nike ba - Inji Nazir Sarkin Waka
Caccakar masu bayar da abincin Azumi suna daukar hoto su yada: Bada Hadiza Gabon nike ba - Inji Nazir Sarkin Waka

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Wakar Sarkin Kano ya fito inda ya wanke kanshi da cewa ba da Hadiza Gabon yake ba a kalaman da yayi a farkon fara Azumi inda ya kalubalanci masu bayar da ab…

Read more »

Har Turawa Suka Gama Shegantakarsu A Nijeriya Ba Su Yi Yunkurin Raba Masarautar Kano Ba - Inji Sheik Dahiru Bauchi
Har Turawa Suka Gama Shegantakarsu A Nijeriya Ba Su Yi Yunkurin Raba Masarautar Kano Ba - Inji Sheik Dahiru Bauchi

RABA MASARAUTAR KANO Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya magantu akan rikicin da ya barke tsakanin tsagin gwamnati da masarautar jihar Kano. Sheikh Bauchi ya magantu da cew…

Read more »

Kotu ta umarci kwamishinan yan sanda da ya kamo hadiza Gabo

A yaune Alhamis mai shari'a muntari dandago na kotun magistrate court 15 dake zamanta nomansland ya bawa komishinan yan sanda na jihar kano umarni ya kamo shahararriyar jarumar wasan Hausa hadiza Gab…

Read more »

Muhawara Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da jarumar Fim Hadiza Aliyu Gabon.

Jayayya Ta Barke Tsakanin Naziru Da Gabon Naziru Ahmad sarkin wakar sarkin Kano yayi wani shagube kan masu kyauta suna yadawa a kafafen sada zumunta na zamani inda yake cewa “Yin hakan bai kamata ba …

Read more »

Sa'insa Ta Ɓarke Tsakanin Ali Nuhu Da Wani Masoyinsa Dalilin Usamn Danfodio University sokoto (karanta)

A yau ne shafun hausaloaded.com yayi kicibis da wannan labari a shafun instagram a shafi mai suna Gaskiyazallah wanda anka samu sa'insa da wani dalibi mai suna mubarak haruna wanda yake karatu a jami…

Read more »

Rukayya Dawayya da 'yan gidansu sunje aikin Umrah
Rukayya Dawayya da 'yan gidansu sunje aikin Umrah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata data dauka tare da 'yan gidansu a kasar Saudiyya inda suka je aikin Umrah tare. Muna musu fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo…

Read more »

Na ji kunya kan kai ni kotu da Ali Nuhu ya yi - Inji Adam Zango
Na ji kunya kan kai ni kotu da Ali Nuhu ya yi - Inji Adam Zango

Fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adam Zango ya ce ya ji matukar kunya da mutumin da yake kira ubangidansa a masana'antarsu wato Ali Nuhu ya kai shi kara kotu. Adamu ya ce bai taba tsammanin cew…

Read more »

Babu wani 'NEXT LEVEL' ;Da Muka Shiga,Baya Kawai Muke Komawa - Hon. Gudaji Kazaure
Babu wani 'NEXT LEVEL' ;Da Muka Shiga,Baya Kawai Muke Komawa - Hon. Gudaji Kazaure

Dan Majalisa mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa, Roni, Kazaure, ‘Yan Kwashi, a karkashin inuwar jami’iyyar APC, Hon Gudaji Kazaure yace maimakon a shiga Next Level, baya ake komawa. Hon Kazaure a bay…

Read more »

Dalilin da yasa na karbi sarautar Sarkin Bichi daga hannun Ganduje – Aminu Ado Bayero
Dalilin da yasa na karbi sarautar Sarkin Bichi daga hannun Ganduje – Aminu Ado Bayero

Sabon sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero, a ranar Laraba, 15 ga watan Mayu ya bayar dalilinsa na karban nadin nasa - Sarkin yace ya amshi shugabanccin Bichi ne saboda ya san cewa lokaci zai sauya …

Read more »

Talakawa za su fara bore a Najeriya - Majalisa ta gargadi Buhari
Talakawa za su fara bore a Najeriya - Majalisa ta gargadi Buhari

Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da ta jajirce wajen rage babbar tazara dake tsakanin Talakawa da kuma attajirai yayin neman ta akan shimfida dokar t…

Read more »

Amfani 8 na ruman ga lafiyar ɗan Adam
Amfani 8 na ruman ga lafiyar ɗan Adam

Shi dai itace ruman a turance ana kiran sa Pomegranate , kuma ya samo wannan suna ne daga sunan sa larabci wato Rumman, inda Allah madaukakin sarki ya ambace sa a wurare daban-daban a cikin ayoyin sa…

Read more »
 
Top