Babban sakataren Hukumar Taca finafinai ta jihar Kano, Isma’il Na’abba Afakallahu, ya bayyana cewa, babban burinsa shi ne ya kai masana’antar shirin fim ta Kannywood matakin da za ta iya gogayya da t…
Babban sakataren Hukumar Taca finafinai ta jihar Kano, Isma’il Na’abba Afakallahu, ya bayyana cewa, babban burinsa shi ne ya kai masana’antar shirin fim ta Kannywood matakin da za ta iya gogayya da t…
📱 Tana matukar kaunar mijinta sosai har ta kai ba ta ma son kawayenta da ma mutan dake unguwa suyi magana da shi. Tana Kuri da shi, tana bugun gaba da shi a duk inda tashiga tana nuna ai ita Matar w…
Jaruman fina-finan Hausa 2 sun wa abokiyar aikin su duka bisa zargin satar dubu 60 Jaruman fina-finan Hausa biyu, Teema Makamashi da abokiyar aikinta, Sa'adiya Haruna sun zargi wata abokiyar aikinsu,…
West African seasoning company (WASCO), Wanda aka fi Sani da ajino moto, ya bayyana shahararriyar jarumar kannywood Maryam Booth, a matsayin sabuwar jakadiyar kamfanin a Arewacin Najeriya. Bayanin ha…
Wannan dai wasu zafaffan hotunan ne da jarumi adam a zango ya fitar a shafinsa na instagram tare da sabuwa amaryasa. ©HausaLoaded …
Mun mata duka kuma ba abin da zai faru: Teemah Makamashi da Sadeeya Haruna sun yiwa jaruman kannywood Naja ta Annabi Dukan tsiya, sabo da zargin sata. Danna kan wannan hoto domin ganiwa idon ku ©Haus…
Wannan wani wata sabuwa waka ce da man gyada yayiwa Ahamd Musa mai suna dan kwallon kafa (Ahmad musa). Ga kadan daga cikin baitocin waka:- => Dan kwallon kafa mai masa maza dinga gudu. => Wannan wa…
Wannan wakar dai ta aminu ala ce ita kam hausa a waka da kafiya ba'a magana sai kun saurara zaku gane zance . Ku danna kan wannan hoto domin kallon bidiyon wakar daga channel din mawakin Wannan kuma …
Wannan dai wani bayyani ne da ya fito daga shafin sada zumunta na twitter na karkashin gwamnatin B/kebbi nayiwa adam a zango akan yarinya safiya chalawa da ya aura a jahar su. Gadai hoton bayyanin da…
Wannan dai yana daga cikin shagalin bukin jaruma adam a zango asha kallo lafiya. Danna kan hoton nan domin kallon bidiyon ©HausaLoaded …
Sharar Fage… “A gaskiya kayan nan sun mi ki kyau Maryam sosai, lallai aiki ya same ni kenan.” “Aikin me?” Na katse shi da sauri cikin dariya, daidai inda ya cigaba da maganar sa da cewa, “Aikin saya …
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake tare da Amaryarshi, Safiya yayin walima ta musamman da suka shirya inda 'yan uwa da abokan arziki suka halarta.…
A yau dai munzo muku da wakar bukin jarumi adam a zango wanda yayi wanda a lissafi shine aure na shida a rayuwarsa. Download Audio Now ©HausaLoaded …
Assalamu alaikum warahamatullah barkaku da zuwa wannan shafi mai din bin albarka a yau na zo muku da wata zafaffar wakar Shahararren mawakin nanaye Ali Jita da wata waka mai Suna "Gimbiya Jamila". Ba…