Kafin yanzu muna kallon mace mai bin maza ita tafi kowace mace lalacewa a duniya... Amma a halin da ake ciki yanzu mun zo wani zamani wanda a wurin 'yan mata shaye shaye da mad'igo shine wayewa... Tu…
Kafin yanzu muna kallon mace mai bin maza ita tafi kowace mace lalacewa a duniya... Amma a halin da ake ciki yanzu mun zo wani zamani wanda a wurin 'yan mata shaye shaye da mad'igo shine wayewa... Tu…
Wadannan hotunan me martaba sarkin Gombe, Abubakar Shehu Abubakar ne da aka ganshi babu rawani, hotunan sun dauki hankula sosai inda har wata ta kyasa. Wata baiwar Allah ta bayyana cewa, ta dade tana…
Wadannan hotunan wani katoton macijine da aka gani akan titi a hanyar wani gari dake kasar Brazil. Wani matafiyine ya fara ganin macijin inda ya tsayar da motarshi dan baiwa macijin damar wucewa. Mut…
Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Ali Nuhu ya yi ikirarin cewa wasu jaruman fina-finan na Hausa na da kudurin tsayawa takara a zaben kasar na gaba. Jarumin ya shaidawa BBC haka ne a wata tattaun…
Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana yanda dambarwarta da Hadiza Gabon ta kasance akan zargin Madigo da kuma bidiyon cin zarafi daya watsu a shafukan sada zumunta. A hirar da ta yi da jari…
azumi a wannan tafiya. Idan matafiyi ya yi azumi, azuminsa ya yi, saboda hadisin Anas xan Malik – Allah ya yarda da shi – ya ce, “Mun kasance muna tafiya tare da Manzon Allah ( ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ). …
A – Azumin da Allah ne ya wajabta a kan bawa tun da farko, shi ne azumin watan Ramadan, kuma rukuni ne daga rukunan musulunci. B – Azumin da bawa ne yake sababin wajabata wa kansa shi, kamar azumin b…
Ana cewa jikin dan adam kamar wata na’ura ce da aka kirkira wadanda kuma yana da lokacin da za su iya tsayawa. Yana bukatar kula ta musamman don ya ci gaba da gudanar da aiki kamar yadda ake bukata. …
Wannan wasu zafaffan hotunan ne da jaruma maryam yahya ta fitar a shafinta na instagram domin nuna farin ciki wanda a hotunan zaka ga tana murmushi a cikinsa. ©HausaLoaded …
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan da Amaryarshi, Safiya da aka daura musu aure yau. Rahotanni sun nuna cewa aurenshi na shida kenan. Wannan na zuwane kasa da sati daya bayan …
A wasu lokuta mutane kan aikata kura-kurai da dama wajen tsarin kwalliyar fuskarsu. Yayin da wadansu kan yi haka saboda sauri, wadansu kuma rashin sanin yadda ya kamata su yi kwalliyar ce ke jawo mus…
Fuska tana daya daga cikin ababen da suka kamata a kula da su domin da zarar an ga mutum fuska ce abar da za a fara kalla. Mata da dama domin neman gyara sai su shafa ababe da dama domin gyaran fuska…
Kwamitin mutum takwas a karkashin jagorancin Malam Khalid Musa da Mataimakinsa Sani Sule Katsina da aka dora wa alhakin sasanta jaruma Hadiza Gabon da Amina Amal ya fara aiki gadan-gadan. Daya daga c…
Rikici ya kare tsakanin Mustapha Naburaska da Hadiza Gabon bayan MANYAN KANNYYWOOD sun sasanta su kafin lokacin kotu tayi ©HausaLoaded …