Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya godewa mutanen jihar Kano bisa dama da suka sake bashi ya jagoranci jihar a karo ta biyu. Ganduje ya bayyana cewa mutanen jihar sunyi na’am ne da irin romon de…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya godewa mutanen jihar Kano bisa dama da suka sake bashi ya jagoranci jihar a karo ta biyu. Ganduje ya bayyana cewa mutanen jihar sunyi na’am ne da irin romon de…
An Gudanar Da Sallar Nuna Godiya Ga Allah A Yankin Rimin Kebe Kan Nasarar Gwamna Ganduje Na Kano. …
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya rika saka hotunan wannan baiwar Allahn a shafinshi na sada zumunta inda yake rubuta kalaman soyayya a kanta dake nuna alamar suna soyayyane. Ga…
Kabiru Gombe. Wannan videon shine wanda kabiru gombe yake bayaanin gadai gaskiya daga ya yazama malaminku.. Inda ya janyo masa zagin iyaye a shafin instagram.. To Allah shikyauta. ga irin hotunan.. …
Wani bawan Allah da yasa gatari ya guntule babban dan yatsan sa na hannun dama, wanda yayi amfani dashi wajen zabar shugaban kasa Muhammadu Buhari. kuma wai har yana kiran mutane da su ma su datse na…
Tun shekara ta 2003 da Buhari yafara siyasa jihar kano itace jihar da duk shekarar zabe sai mun bashi kuri'a saboda miliyan daya, babu jihar da take zaben Buhari kamar kano har jihar katsina. Bayan k…
Yar uwa ki bude kunnenki gawani sirri amma don Allah idan kina da kishiya ban yafe ku hadu da miji ki musguna mata sabida idan kinyi wannan me house bazai sake jin dadi wata mace ba, ki samu busheshi…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi wani jawabi a shafinta na sada zumunta inda tace, daya daga cikin kalubalen da mutum ke fuskanta shine tarin makiya Ta kara da cewa saidai makiyine kawa…
Daga Jamilu Daya-malam Gama wani bawan Allah da yasa gatari ya guntule babban dan yatsan sa na hannun dama, wanda yayi amfani dashi wajen zabar shugaban kasa Muhammadu Buhari. kuma wai har yana kiran…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana a shafinta na sada zumunta cewa tana son yin wani abu me hadari dake tattare da kalubale,ta bukaci shawarar mabiyanta akan abinda ya kamata ta…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi wani jawabi a shafinta na sada zumunta inda tace, daya daga cikin kalubalen da mutum ke fuskanta shine tarin makiya, ta kara da cewa saidai makiyine kaw…
Wannan wata sabuwa wakar Rarara wanda ya rerawa Ganduje akan wannan zabe karo na biyu Wannan waka a gaskiya tayi armashi sosai. Download Audio Now ©HausaLoaded …
Adam Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, ya bayyana cewa, ya tuba daga shiga harkokin siyasa, domin ba karamin kuskure ya yi ba da ya shiga cikinta. Jarumin ya bayyana hakan ne a ranar Asabar…
Sharar Fage Cikin Muryar takaici ta dube ni, duba me son samun mafita tace, “Kawata meye mafita?, aure nake so wurjan Jan kamar na kai kaina dakin miji wallahi, kowa ya zo rimi rimi kwana kadan sai y…