Wannan wasu sababbin hotunan maryam booth wanda sunka haskaka a shafinta na Instagram wanda a mutune sunka kayatar da su. ©HausaLoaded …
Wannan wasu sababbin hotunan maryam booth wanda sunka haskaka a shafinta na Instagram wanda a mutune sunka kayatar da su. ©HausaLoaded …
Daga M Inuwa MH Ganduje Ya Kasance Ya Dauki Tsawon Shekaru Uku Yana Fada Da Dr Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara Shi Kuma Malam Abduljabbar Shine Malamin Dayafi Ko wanne Malami Yawan Mabiya A Jihar Ka…
Sabuwar Wakar Rarara Alu Wamako shiga kan wannan blue din rubutun dake kasa domin sakarda wannan sabuwar wakar zuwa kan wayarku. Download Now Rarara Now…
Jarumar fim din hausa, Ummi Zeezee ta saka wannan hoton na tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a shafinta na sada zumunta da muhawara, inda ta rubuta cewa shine gwarzonta kuma gwarzon dimokuradiy…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton da ta dauka a kasar Turkiyya, tubarkallah, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.…
Bayan da tauraron mawakin hausa, Nazir Ahmad, Sarkin wakar Sarkin Kano ya saka wannan hoton nashi a dandalinshi na sada zumuntar Instagram, hadimin gwamnan Kano, Abubakar Aminu Ibrahim, me baiwa gwam…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fada wa mambobin jam’iyyar sa, APC, cewar ba zai saka baki a zabukan da za a maimaita a wasu jihohin kasar nan ba. A wani jawabi da kakakin sa, Malam Garba Shehu, ya…
Wannan dai hoto ne da ya njna kirjinta wanda Hakan yasa wasu mabiya shafinta sunji dadi wasu kuwa abun baiyi musu dadi ba. Inda wasu sun nuna cewa irin hakan da tayi bai dace ba saboda ita musulma ce…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton da ta haskaka wanda ta dauka a birnjn Vartican na kasar Italiya inda nanne hedikwatar fadar cocin katolika take. A birnin ne dai fadar p…
Bayan kiran da Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da a zauna lafiya a kuma yi adalci a zaben jihar Kano. Wasu magoya bayan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun yi zargin Sarkin baya goyon bayan…
Wasu hotuna irin na daban-daban da ake hadawa a shafin Instagram su bayar da hoto daya da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka sun jawo cece-kuce a shafin nata na sada zumunta. Yana …
Wannan itace cikakkiyar wakar da ankayi akan zalunci da ankayiwa kanawa akan zabe shine munka kawo muku domin kallo. ©HausaLoaded …
Wannan sababbin hotunan jaruma Maryam yahya da taje Happy Birthday din babban jarumin fim wato Ali nuhu na nuna farin cikinta. ©HausaLoaded …
joomta promo: yadda zaka samu ₦10000 a ko wane wata ba tare da ko sisinka ba, barkanmu da wannan lokaci, a yau darasin da zan gabatar muku akan wani sabon site ne na samun kudi a yanar gizo (make mon…