Wani Malamin Makarantar Islamiyya mai suna Malam Hashiru Bala da ke cikin garin Jalingo a jihar Taraba ya yi sanadiyyar ajalin dalibinsa bayan da ya murde masa wuya har lahira. Dalibin mai suna Moham…
Wani Malamin Makarantar Islamiyya mai suna Malam Hashiru Bala da ke cikin garin Jalingo a jihar Taraba ya yi sanadiyyar ajalin dalibinsa bayan da ya murde masa wuya har lahira. Dalibin mai suna Moham…
Wannan siffar tana can a kasar Ingila, Ikon Allah ya wuce mamaki..…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau sosai, inda take girki yayin da take goye da yarinya, ta yi Addu'ar cewa Allah ka bamu maza na gari. Muna fatan…
Yanzu haka kwana daya ya rage a gudanar da zaben gwamnoni da na ‘yan majalisar dokoki na jihohi a Najeriya, da alamu dai da sauran rina a kaba game da zaben gwamna a jam’iyyar APC mai mulki a jihar A…
AL'AJABI A jihar Sakkwato mun ga abin al'ajabi, wannan jaririyar an haife ta da sunan Allah a jikinta. Inda aka dauke ta zuwa gidan Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'adu Abubakar III. …
Jarumar finafinan Hausa Ummi Duniyarnan kenan a wasu hotunanta data nuna kirji da yawa, mutane da dama sunyi Allah wadai da wadannan hotunan tare da kiran basu dace da diyar musulmaba. …
“menene kaidodin?” ku hanata daga any object ko abu mai nauyi,sanan any exercise irinsu tsalle-tsalle,guje-guje da dirke-dirke tadena yi saboda suna kawo zuban jini hakanan ko zubar ciki ma. zaku kiy…
Hakika nonon uwa shi kadai zai iya rike jariri har zuwa watanni shida tare da gadar masa duk wasu matakan girman jiki da lafiya, don haka a tsawon wannan lokacin babu bukatar shayar da shi ko ciyar d…
Hikimomin Gane Idan Ana Sonka: Idan kana son ka gane da gaske ana sonka,wadannan sune alamomin. Wannan rubutu yana da dangantaka ne da duk wanda yake tantamar soyayyar da ake masa, ta haka ne zai gan…
Hikimomin Gane Idan Ana Sonka: Idan kana son ka gane da gaske ana sonka,wadannan sune alamomin. Wannan rubutu yana da dangantaka ne da duk wanda yake tantamar soyayyar da ake masa, ta haka ne zai gan…
Allah abin godiya! Yau ga shi mun shigo wani zamani – musamman a kasar Hausa da mutuwar aure ba ta zamo wani babban al’amari da za a damu da shi ba. Al’amura sun sauya ba kamar zamanin baya ba, wato …
Wannan hoton wani dan Najeriyane dake kwance akan gadon Asibiti da babu katifa akaine, hoton ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda jama'a da dama sukaita Allah wadai da hakan.…
Inna lillah wa inna ilaihi rajiun Allah ya yiwa Hajiya babata rasuwa zaayi Janaiza a gidana na Unguwar yar akwa kusa da Darussunnah ko makarantar zam zam da misalin karfe sha daya na safe inshaallahu…
Callertunes code Na Baba buhari Dodar na layukan sadarwa by rarara 1 . 9mobile tura sakon : 523383 To 251 , 2. Glo tura sakon : 8819517 To 7728 3.Airtel tura sakon 8819517 To 791…
Kylie Jenner ta zamo matashiyar da ta fi tsararrakinta arziki a duniya, a cewar Mujallar Forbes a jerin sunayen masu arziki da ta fitar. Matashiyar, 'yar zuri'ar fitattun iyalan nan na Kardashian, ta…