Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin na gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da yayi rashin nasara a zaben shugaban kasar da ya gabata, At…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin na gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da yayi rashin nasara a zaben shugaban kasar da ya gabata, At…
Duk wanda yafadi ranar da aka haifeni zan bashi Dubu dari inji ummi zeezee …
Wannan itama sabuwar waka ce da rarara yayi akan matan kaduna mai suna "Tsula Baiciba Ko Daya" dalilin yin wannan waka shine saboda a wannan karo ya sanya mace a matsayin mataimakiyarsa. saiku shiga …
Wannan itama savywa waka ce da rarara yayi akan matan kaduna mai suna "matan kafunk dodar" dalilin yin wannan waka shine saboda a wannan karo ya sanya mace a matsayin mataimakiyarsa. saiku shiga kan …
Ai gudun mugun abu shi ya sa su ƙyamar. Ku kuma ƴan Jami'ah idan kuna so a daina ƙyamar auren ku to ku gyara kan ku mana. Ai ba wai ilimin ne naku ake ƙyama ba, hanyar da kuke bi ta neman sa ne ake ƙ…
wannan wata sabuwar sanarwace da bakin wannan fitacciyar jarumar hausa film watau Hafsat Idris... kudaure ku kalla kada abaku labari, kana kuyi subcribe domin samun sakoninta kai tsaye awayarku .…
"Buhari Kaci zaben 2019 ne da magudi" Inji shugaban kasar Amirka. Masu karatu meye ra'ayin ku game da wannan batu na trump? ©Dailytrust…
Daga Salama Muhammad Rigasa Tun bayan da wani dan wasan Hausa me suna Nura Hussaini ya saki wani Hoton Bidiyo da ke furta kalaman batanci ga Gwamnan Jihar Bauchi, M.A, al'ummar Jihar Bauchi su ke tir…
Dan wasan Hausa, Nura Hussaini ya fara ne da cewa "tunda na fara harkar sana'ar Fim, ban taba samun wani cigaban azo a gani ba, har sai da na fara watsa hotunan bidiyon ragargazar manyan mutane. A lo…
Matashinnan dan jihar Kano, Mubarak Bala wanda ya bayyana cewa be yadda da kasantuwar Allah ba yayi hira da kafar watsa labarai ta Aljazeera inda ya bayyana cewa ya jagoranci kafa wasu kungiyoyi guda…
Yayin da ake ta yada jita-jita ta kafafen sada zumunta cewa jam’iyyar APC na wani kulle-kullen tube Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar Na Biyu daga sarauta muddun jam’iyyar ta APC ta c…
Shahararren masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shafukan sada zumunta, Rabiu Biyora yawa motarshi rubutun Next Level, watau mataki na gaba, yace tunda an tsallaka mataki na gaba ya kamata duk i…
Tauraruwar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, mutane da dama da sukayi sharhi akan wannan hoton sunyi Allah wadai dashi, inda …
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta fitar da wani sako daya dauki hankulan mutane sosai, sakon dai da alama ta yishine akan ko dai wani aboki ko kuma saurayi da suka rabu, kuma da al…
Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da wasu abokan aiki da 'yan uwa nata, hotunan sun kayatar, saidai wasu sunyi kira a gareta da cewa kayan data sa…