Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta sanar da cewa ba za ta iya kau da kai ga abin da ta kira hatsarin da demokradiyyar Najeriya ke daf da fada wa ba. A wata sanarwa da shugaban jam'iyyar Prince Uche…
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta sanar da cewa ba za ta iya kau da kai ga abin da ta kira hatsarin da demokradiyyar Najeriya ke daf da fada wa ba. A wata sanarwa da shugaban jam'iyyar Prince Uche…
Bayan da wani shafin watsa labaran fina-finan Hausa ya wallafa cewa, manyan taurari biyu, watau Nafisa Abdullahi da Rahama Sadau sun yi fada akan Saurayi, Nafisar ta mayar da martani akan wannan laba…
Sanata Shehu Sani me wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar Dajjitai kuma dan takarar Sanata na jam'iyyar (PRP)ya bukaci da a soke zaben jihar Kaduna, musamman na mazabarshi, Kaduna ta tsakiya saboda…
Kwamishinan 'yansanda na jihar Kano, Muhammad Wakili ya bayyana dalilin da yasa mutane ke ganin kamar yana shan kwaya a wata hira da yayi da jaridar Daily Trust. Jaridar ta tambayeshi shin yasan cewa…
Buba Galadima DA DUMIDUMINSA Jami'an tsaro sun damke kakakin yakin neman zaben jam'iyyar PDP, Injinya Buba Galadima a yau Lahadi. Majiyar ta DAILY NIGERIAN ta bayan cewa daya daga cikin 'ya'yan Buba…
Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan inda take akan layin zabe, Jiya, Asabar, ta bayyana cewa ta sakawa jam'iyyarta sannan ta ce 4+4. …
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Ladan kenan a wannan hoton nata da take tare da mijinta, muna musu fatan Alheri. ©Kannywoodexclusive.…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton nashi da ake ta yadawa a shafukan sada zumunta, inda aka ruwaito cewa ya lekawa matarshi, A'isha Buhari kuri'a dan yaga me ta dangwala. Andai yi t…
Download Sabon Videon Wakar Apc. …
Mai shadda yace yana matukar jin dadin kasancewarsa atare da maryam yahaya, kuma yana sonta har azuciyarsa...Muna musu fatan alkhairee... …
Zainab Indomie Tayi bayani ashafinta na instagram tace ita tana jin dadin zama da adam zango kuma duk kannywood babu wadda nakeso kamarsa... To ko mekuka fahimta gameda wannan bayani nata datayi??? …
baya anyi rade-radin cewa, tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau wai ta koma Kirista dalilin korar da aka mata daga masana'antar fim din Hausa da kuma zuwa kasar Amurka da tayi, tuni d…
Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ya shawarci 'yan Najeriya akan idan suka fita kada kuri'arsu gobe, Asabar su yi tunanin kodai su zabi shugaban da zai sa su ci gaba talauci a yayinda mas…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wadannan hotunan nata da tasha kyau sosai, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. …
Wannan wani sojan Najeriyane me suna Umar Saeed da ya nuna katin zabenshi ya kuma bayyana cewa bazai taba zabar Atiku dashi ba koda kuwa Atikun zai bashi kudin da zasu yankemai talauci. A karshe dai …